Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:14, 10 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Notes to self

  • Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
  • f
  • m
  • Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
  • Swapping links between languages...
  • #REDIRECT Other article
  • Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1

burdumeme

  1. REDIRECT burɗumeme

bulum

  1. kalma mai siffanta tsawon lokaci.
    1. ya yi bulum cikin duniya

bulumbuk'wi, bulumbukwi

  1. REDIRECT bulum

bulum-bulum

  1. ƙarar da ke fitowa yayin da ake burga shuni.
    Idan doki yayi gudu, sai kaji ruwan dake cikin gora yana kara bulum-bulum. [1]

bulumbulumi

  1. REDIRECT bulum-bulum

bulunk'wiya, bulunkwiya, bulunk'uya, bulunkuya, bulunƙwiya

  1. REDIRECT bulunƙuya

bulunƙuya

f

  1. wani irin ciwo da yake sa maraina kumbura.

buma

Tilo
buma

Jam'i
bumomi

Singular
rattrap

Plural
rattraps

f

  1. a rat trap, a device (trap) used to catch rats. <> tarkon kama gafiya/ɓera.

bumbu

Tilo
bumbu

Jam'i
bumbuna

m

  1. goran da ba fafe ba.
  2. gundunbuli ko ƙundumasa.
  3. child carried on the back.

bumbunkiya

f

  1. yawan yin maho a tufa.
  2. yaudara.

bumbunta

  1. (verb) yin girman kai.

bumburun

m

  1. mutum ko dabba mai yawan ci. <> a person or animal who overeats.

bumi

m

  1. ƙarin ƙarfi, ko yi wa abu kwaskwarima. <> fortification.

buna

  1. REDIRECT bunare

bunare

m

  1. mafaɗacin sa. <> a raging bull.
  2. addababben mutum.

bunda

f

  1. karkaɗe riga da hannu. <> shake-off a shirt by hand.

bundu

m

  1. ado da ake wa garu daga cikin gida ko ɗaki.
  2. furen da ke tsirowa a jikin ƙayar gyaranya.

bundukuli, bunduk'uli, bunduƙuli

  1. REDIRECT ƙundu

budu

Not to be confused with buɗu (to be opened)

See also bori

bungu

Tilo
bungu

Jam'i
bungaye or bungwaye

Singular
idiot

Plural
idiots

m

  1. idiot <> shashashan mutum, jahili.

bungaye, bungwaye

Tilo
bungu

Jam'i
bungaye or bungwaye

Singular
idiot

Plural
idiots

  1. The plural form of bungu; more than one (kind of) bungu. <> idiots.

bungu-bungu

m

  1. kwale-kwalen da aka yi da kwangwala, ko tukurwa. <> a canoe made from dum or deleb palm wood. The form bongo has been borrowed into US.

bungula

bungula | bungule | bungulo

  1. (verb) zube ko malale ko tuntsure. <> to pour out, drain.

bunkudo, bunkuda

See also bunkuɗo
  1. fitowar ƙurarraji ko fari da yawa.
  2. bungula.

bungulo, bungule

  1. REDIRECT bungula

bunjum

  1. kalma mai bayyana yawan abu, musamman ruwa. <> describes abundance especially of water.
  2. sautin faɗawar abu cikin ruwa. <> Underwater acoustics, the propagation of sound in water.
    Ana duba wa sai aka ga dan Fulani Yana bunjum bunjum a rafi, Yana fitowa aka yi ihuuuuu!!!! [2]

bunkari

m

  1. wani littafi na tsibbu. <> a type of book.
  2. shirme. <> a mess.

bunku, bunk'u

  1. REDIRECT bunƙu

bunƙu

m

  1. ɓullowar kan shuka.
  2. ciyawa mai duhuwa inda mutum ko wani abu zai iya shiga ɓuya.
  3. tarin ciyawa da ake ɗaurawa ga ice a kunna wuta don haskawa da daddare a daji.

dagajamba

f / m

  1. kalma mai siffanta mutum mai baki dagajaja.

dagala

dagala | dagale | dagali | dagalo / dagwalo

  1. (verb) lakata; takalar faɗa.

dagale

m

  1. wani irin kunu na ɗorawa da ruwan tsamiya.
See also dagala

dagara

  1. (verb) ɗingisa ko tattaka da ƙyar saboda gajiya ko rashin lafiya.

dagargaje

See also dagargaza
  1. to be shredded, demolished. <> cinye abu gaba ɗaya; lalata abu ko rugurguza shi.

dagargaza

See also dagargaje

f

  1. shredding, shreds, demolishing; to demolish. <> cinye abu gaba ɗaya; lalacin abu ko rugurguzawar shi. cin abu da yawa da yin kaca-kaca da shi.

dagarya

Tilo
dagarya

Jam'i
babu (none)

Singular
eyelid

Plural
eyelids

f

  1. Dagarya ita ce fatar da ke rufe ido sama ko ta ƙasa. fatar ido. <> The eyelid is a piece of skin that covers the eye. The eyelid can move back, allowing the eye to "open".