Pronunciation
Adjective
- Having stars visible. <> kasancewa ana ganin taurari. mai taurari
- consider the firmament full of starry paths! <> ina rantsuwa da sama ma'abuciyar hanyoyi (na tafiyar taurari da sautin rediyo). = [ 51:7 ] duk da cewan an halitta sama babu aibi. --Qur'an 51:7
- I call to witness the starry spangles of the sky, <> ina rantsuwa da sama mai taurarin lissafin shekara. = [ 85:1 ] ina rantsuwa da sama, da taurarin alburuj . --Qur'an 85:1
- Alyssa stared out of her window at the starry night sky.
- Resembling or shaped like a star. <> kamar tauraro.
- Full of stars or celebrities; star-studded. <> cike da sanannun jarumai.
- Despite a starry cast, the film performed poorly at the box office.