Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 03:18, 2 September 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:19882))

Glosbe's example sentences of owe [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar owe:
    1. I felt that I owed him a debt of gratitude for all that he has done for me.
      Ina jin kamar yana bi na bashin godiya don dukan abin da ya yi mini. [2]

    2. In a very real sense, you would owe him your life.
      Hakika, domin albarkacinsa ka samu rai. [3]

    3. (Acts 15:14) And in these last days, he is gathering together “a great crowd, which no man [is] able to number, out of all nations and tribes and peoples and tongues,” who joyfully acknowledge: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb.” —Revelation 7:9, 10.
      (Ayukan Manzanni 15:14) A wannan zamani na ƙarshe, Allah yana tattara “taro mai-girma, wanda ba mai-ƙirgawa, daga cikin kowane iri, da dukan kabilai da al’ummai da harsuna,” waɗanda cikin farin ciki suke cewa: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon kuma.”—Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10. [4]

    4. He had a difference of opinion with his Christian employer about wages that were owed him.
      Ya yi jayayya da shugabansa Kirista game da kuɗin da yake binsa. [5]

    5. She did not think that others owed her anything, so she appreciated everything that was offered her.
      Ruth ba ta yi zaman kashe wando ba, tana sa rai cewa wani zai kula da ita domin ita gwauruwa ce. [6]

    6. Do we not, then, owe Jehovah our obedience?
      Tun da Jehobah ne ya halicce mu, ya kamata mu riƙa yi masa biyayya. [7]

    7. What they owe us is like the one hundred pieces of money that the one slave owed to the other.
      Abin da muke bin su kamar kuɗi sulalla ɗari ne da ɗayan bawan yake bin ɗan’uwansa. [8]

    8. He knelt down before the king and begged: ‘Please, give me more time, and I will pay back everything that I owe you.’
      Bayan ya durƙusa a gaban sarkin ya yi roƙo: ‘Don Allah, ka ƙara mini lokaci, zan biya ka dukan kuɗin da na karɓa.’ [9]

    9. According to the Scriptures, they cry out: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb [Jesus Christ].”
      Bisa abin da Nassosi ya ce, sun ta da murya da ƙarfi suka ce: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon [Yesu Kristi] kuma.” [10]

    10. 12, 13. (a) What do we learn about mercy from the parable of the slave who owed his master a large sum of money?
      12, 13. (a) Menene muka koya game da jin ƙai daga almarar bawa da ubangijinsa yake bi bashin kuɗi mai yawa? [11]

    11. Hence, if you believe that Jehovah’s standards are for your good, you owe it to yourself to live by your convictions.
      Saboda haka, idan kun gaskata cewa mizanan Jehobah don amfaninku ne, kun cancanci ku yi rayuwa bisa abin da kuka gaskata. [12]

    12. Do we not, then, owe Jehovah our obedience?
      Muna bukata mu yi wa Jehobah biyayya. [13]

    13. (2 Corinthians 11:3) Do we not owe it to Christ and to his Father to make every effort to keep morally chaste?
      (2 Korinthiyawa 11:3) Domin albarkacin Kristi da na Ubansa ba ya kamata ba ne mu yi iyakacin ƙoƙarinmu mu kasance da tsabtar ɗabi’a? [14]

    14. And how can we balance our obligations to God with what we owe secular authorities?
      Kuma ta yaya za mu daidaita wannan hakki ga Allah da hakkin da muke da shi ga masu iko? [15]

    15. His Word thus says that every family “owes its name” —its very existence— to Jehovah.
      Shi ya sa Kalmarsa ta ce kowace iyali ta sami suna,” wato, ta kasance daga Jehobah. [16]

    16. “Do not hold back good from those to whom it is owing, when it happens to be in the power of your hand to do it,” writes ancient King Solomon.
      Sarki Sulemanu ya rubuta: “Ka yi wa masu bukata alheri a duk lokacin da kake iyawa.” [17]

    17. What mattered was, not how the slave fell into debt, but how his debt was forgiven and how he, in turn, treated a fellow slave who owed him relatively little money.
      Muhimmin abu shi ne, ba yadda bawan ya ci bashin ba ne, amma yadda aka gafarta masa bashin da kuma yadda shi ya bi da ɗan’uwansa bawa da ya ci ɗan bashinsa. [18]

    18. It is quite likely that this number will be greatly reduced shortly owing to the increasingly high price of paper.”
      Ba da daɗewa ba yana yiwuwa wannan adadin ya ragu sosai saboda tsadar takardu.” [19]

    19. He is the author of our salvation and the rightful Sovereign to whom everyone living in heaven and on earth owes subjection.
      Shi ne tushen cetonmu kuma Mamallaki da ya dace, da kowa da yake zama a sama da kuma ƙasa zai yi masa biyayya. [20]

    20. Among them are: social insurance programs, improved education, canceling debts developing nations owe to industrialized nations, removing import barriers so that nations with a large percentage of poor people can sell their products more easily, and low-income housing for the poor.
      Ga wasu cikinsu: tsarin inshora na jama’a, ƙara ilimi, kawar da bashi da al’ummai da suke neman bunƙasawa suke bin al’ummai da suka bunƙasa, kawar da hani na shigar da kayayyaki saboda ƙasashe da suke da yawan matalauta su iya sayar da kayansu da sauƙi kuma su samu gidajen da gwamnati suka gina domin matalauta. [21]

    21. Well, the slave who owed just one hundred pieces of money was poor.
      Bawan da ya ci bashin kuɗi sulalla ɗari kawai talaka ne. [22]

    22. He highlighted the enormity of our debt to God compared to what any human may owe us.
      Ya bayyana yawan bashi da Allah yake binmu idan aka gwada da wanda muke bin mutane. [23]

    23. The apostle Paul advised Christians: “Do not you people be owing anybody a single thing.”
      Manzo Bulus ya shawarci Kiristoci: “Kada ku ku riƙe bashin kome ga kowa.” [24]

    24. So when compared with what we owe to God, other people owe us little.
      Saboda haka, idan aka gwada da abin da Allah yake bin mu, abin da muke bin wasu mutane kaɗan ne kawai. [25]

    25. 10:10) So the deliverance we receive by means of Christ’s sacrifice is something we owe first and foremost to Jehovah.
      10:10) Saboda haka, ceto da muka samu ta hanyar hadayar Kristi abu ne na farko kuma mafi muhimmanci da za mu biya Jehobah. [26]


Retrieved September 1, 2020, 11:18 pm via glosbe (pid: 19882)