Adjective
- (character) adali, nagari / tagari, kafaffe sosai ba gocewa
- Daidaitacce ne, don ya yi gargaɗi game da azaba mai tsanani daga gare Shi (Allah) <> ˹making it˺ perfectly upright, to warn ˹the disbelievers˺ of a severe torment from Him --Qur'an 18:2
Adverb
a miƙe, a tsaye, a tashe <> in or into a vertical position.
- Synonym: straight