<small> --[[bbchausa_verticals/092_Telegram_nudes]]</small>
Telegram: Where women's nudes are shared without consent [1][2] | Telegram ya zama dandalin yaɗa hotunan tsiraicin mata ba da izininsu ba [3][4] | |
---|---|---|
1. | A BBC investigation has found that women's intimate pictures are being shared to harass, shame and blackmail them on a massive scale, on the social media app Telegram. | Wani binciken BBC ya gano cewa ana yada hotunan tsiraicin mata masu tarin yawa a manahajar sada zumunta na Telegram don cin zarafinsu, da ci da ceto da kunyatar da su. |
2. | WARNING: THIS ARTICLE CONTAINS CONTENT OF A SEXUAL NATURE | GARGADI: MAKALAR NA KUNSHE DA ABUBUWAN MASU ALAKA DA JIMA'I |
3. | In the split second Sara found out a nude photo of her had been leaked and shared on Telegram, her life changed. | Cikin 'yan dakikoki bayan da Sara ta gano cewa an yada hoton tsiraicinta a Telegram, rayuwarta ta sauya. |
4. |