Verb
- to disperse, spread out, spread, scatter <> watsa abu.
- Synonym: watsa
- Ya baza gari a rana.
- Baza labari = watsa labari.
- By those [winds] scattering [dust] dispersing <> Ina rantsuwa da iskoki masu baza ƙura --Qur'an 51:1
Noun
Jam'i |
f
Jam'i |
f