- a maimakon haka, a sabanin haka
- Instead, anthropologists largely rely on indirect methods to date the origin of clothes. [1] <> Sabanin haka ma, masana kimiyyar nazarin dadaddun al'amura ba sa bin hanyoyin ta kai tsaye wajen gano asalin tufafi. [2]
- Instead of drawing people together, religion has often pushed them apart. <> Maimakon haɗa kan mutane, sau da yawa addini ya raba su. [3]