https://archive.org/details/20230520_20230520_1339/page/n11/mode/1up
Da cewa Ubangijin halittu ya tara ilimin tauhidi na Ilahiyya da Rububiyya, Mai rahama ya tara dukan/dukka rahamar duniya da rayarwa da matarwa da ciyarwa da shayarwa da tufatarwa.