Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/4

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:01, 1 May 2024 by Admin (talk | contribs)

Quran/3/3 > Quran/3/4 > Quran/3/5

مِن قَبْلُ هُدًى لِّلنَّاسِ وَأَنزَلَ ٱلْفُرْقَانَ ۗ إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ بِـَٔايَـٰتِ ٱللَّهِ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيدٌ ۗ وَٱللَّهُ عَزِيزٌ ذُو ٱنتِقَامٍ 
  1. Min qablu hudan linnasiwaanzala alfurqana inna allatheena kafaroo bi-ayatiAllahi lahum AAathabun shadeedun wallahuAAazeezun thoo intiqam — Transliteration
    1. Min qablu
    2. hudan linnasi
  2. previously, as a guide for people, and ˹also˺ revealed the Standard ˹to distinguish between right and wrong˺.[1] Surely those who reject Allah’s revelations will suffer a severe torment. For Allah is Almighty, capable of punishment. — Dr. Mustafa Khattab, the Clear Quran [1] The Standard (Al-Furqân) is one of the names of the Quran.
    1. previously,
    2. as a guide for people,
  3. A gabãni, suna shiryar da mutãne, kuma Ya saukar da littattafai mãsu rarrabẽwa. Lalle ne waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah, suna da azãba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azãbar rãmuwa. — Abubakar Mahmoud Gumi
    1. A gabani,
    2. suna shiryar da mutane
  4. kafin nan, don su shiriyar da mutane, kuma Ya saukar da littafin dokoki. Wadanda suka kafirce wa ayoyin ALLAH sun jawo wa kansu azaba mai tsanani. ALLAH Shi Mai girma ne, Mai azabar ramuwa.
    1. A gabani
    2. suna shiriyar da mutãne,
  5. A da can, don shiriya ga mutane, kuma ya saukar da Rarrabewa. Haƙiƙa, waɗanda suka kafirce wa Ayoyin Allah, suna da azaba mai tsanani. Kuma Allah Mabuwayi ne, Ma'abucin azabtarwa.
  6. Before, as guidance for the people. And He revealed the Criterion [i.e., the Qur’ān]. Indeed, those who disbelieve in the verses of Allah will have a severe punishment, and Allah is Exalted in Might, the Owner of Retribution.[1] — Saheeh International [1]i.e., He who restores justice by punishing those who persist in wrongdoing, fail to heed warnings and are unrepentant.
    1. before,
    2. as guidance for the people.

3:4 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio:

3:4 Word by word

(3:4:1)

min From

(3:4:2)

qablu before (this),

kafin nan, a gabani previously
(3:4:3)

hudan (as) guidance

don su shiriyar/shiryar da guide
(3:4:4)

lilnnāsi for the mankind.

mutane
(3:4:5)

wa-anzala And (He) revealed

kuma Ya saukar da
(3:4:6)

l-fur'qāna the Criterion.

littafin dokoki, littattafai masu rarrabawa
(3:4:7)

inna Verily,

lalle
(3:4:8)

alladhīna those who

waɗanda, wadanda
(3:4:9)

kafarū disbelieve[d]

suka kafirce, kafirta
(3:4:10)

biāyāti in (the) Verses

ayoyin
(3:4:11)

l-lahi (of) Allah,

(3:4:12)

lahum for them

(3:4:13)

ʿadhābun (is) a punishment

azaba
(3:4:14)

shadīdun severe.

mai tsanani
(3:4:15)

wal-lahu And Allah

(3:4:16)

ʿazīzun (is) All-Mighty,

mabuwayi
(3:4:17)

dhū All-Able

(3:4:18)

intiqāmin (of) retribution.

mai ramawa, ramuwa