Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 23:35, 24 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Ɓ ɓƊɗƘƙƳƴ Notes to self

cancakwato

Noun

m

  1. a loquacious person. <> mutum mai suruto.
  2. maƙalƙalewa ko nane wa abu.
  3. cakulkuli <> tickle, tickling.

cancamno

  1. juce

cancana

Verb

  1. gutsura abu kucin-kucin.
  2. Look well after and care for a thing (e.g. a horse).

cancana kwanika, cancana-kwanika

Noun

m

  1. wani irin tsiro mai yaɗo. <> [ca"nca"na" kwa+ni+ka"]. A creeping plant. (= cancan kwanika.)

cancane

Noun

m

  1. gutsurawa kucin-kucin don kowa ya samu. <> distributing evenly in a fair manner.
  2. {n.m.}. Eking out supplies. e.g.
    1. cancane su ke yi. (= janjani.)

cancanga

Noun

f [ca"nca"nga/+] {n.f.}.

  1. Pieces of roasted meat on a skewer. <> tsire.
  2. Rice balls served with oil. <> abincin da ake kira a-ci-da-mai.

cancani

  1. tsantsani

cancarambe

  1. [ca"nca+ra+mbe"] {mainly used in ['dan c.] n.m.; fem. 'yar c.; pl. 'yan c.}. Any one or anything not large but of good appearance. (= caras.) <> kalma mai nuna ƙirar abu mai ƙanƙanta da kyau.
    1. ɗan cancarambe = m
    2. ƴar cancarambe = f
    3. ƴan cancarambe = plural / jam'i.

candal

  1. kalma mai nuna cikar abu fal ko maƙil.
    1. Tulun ya cika candal!

canɗi

Noun

m

  1. wani irin ciwon baki wanda yara kan yi saboda rashin wanke baki. <> a mouth sore or infection found in children caused by lack of dental hygiene.
  2. Pyorrhoea. (Cf. guɓar kare, kwakkwaɓo.)
  3. Contact ulcer.
  4. Whooping cough. (= tarin shik'a)
  5. An infantile complaint. <> laulayin da jariri kan yi.

candi, cand'i, can'di

  1. REDIRECT canɗi

cangal

Noun

m

  1. coge ko cobe.
  2. mutum mai coga ƙafa.

canjaras

Noun

m

  1. daidai wa daida <> Being equally matched. e.g.
    1. mun yi canjaras da ni da shi.
  2. Exchanging gowns, without either party paying any money.

Adverb

  1. {adv.}. sun tashi canjaras, they are equal (in ability, work, &c.). (Vide gagga; kankankan; rau.) <> daidai wa daida; wato ba kare bin damo a aiki.

cankacakare

Noun

m

  1. rashin sanin makama. <> not knowing what the future holds.
    1. Aiki ya yi mana cankacakare.

cangacagare

  1. Running short of time; falling short of requirements (e.g. material giving out before a piece of work is completed).
  2. Being too clever by half and so falling between two stools. e.g. getting rid of a wife because courting another woman who, however, decides to decline one's suit. (cankakare; cakantare; cangasnagas; gintsilmi; tanga-tanga; canga-canga, cankacakare.)

cankaf

  1. kalma mai nuna caɓa ado.
    1. Ta yi ado cankaf!

cankas

  1. REDIRECT cankaf

cankoo

Noun

m

  1. wani irin tarkon kamun kifi.
  2. wani irin abin waɗiri ko warware zare.

cankwana

  1. tsokana <> teasing, provoking.

car in Hausa

  1. kalma mai nuna la'ana ga abu.
    1. car da aikina!
  2. Ana amfani da car wajen koren tsuntsu. <> used when shooing away birds.

cara

Noun

f

  1. kukan zakara. <> a rooster's crowing, crow. The crowing of a cock. (= cera; k'ak'arato; k'ik'irik'i; k'ok'arato.)

Verb

  1. jefa mashi ko wuƙa. <> throwing a weapon e.g. knife.
  2. The red-bellied tree-starling. (=zara III.2.)

caraf

  1. kalma mai nuna cafkewar abu ba zato ba tsammani.
    1. Da soma magana, caraf sai ya cafe.

carafke

Noun

m

  1. wasan jefa tsakuwa sama ana cafewa wana 'yan mata ke yi.
  2. Ana carafke da ita. wato tana da masoya da yawa. <> Describes someone who's sexually loose, with many lovers.