Noun
- An agent sent on a mission to represent the interests of someone else. <> wakilin da aka aiko kamar manzo ko mala'ika.
- You are an emissary. <> lalle kai, haƙiƙa kana cikin manzanni. = [ 36:3 ] lalle kai, kana cikin manzanni. --Qur'an 36:3
- We might be reminded of the spirit emissary whom Jehovah used to guide Israel in the wilderness and of whom God said: “My name is within him.” <> Hakan zai iya tuna mana da mala'ikan da Jehobah ya yi amfani da shi wajen yi wa Isra’ilawa ja-gora a cikin jeji kuma wanda Allah ya ce game da shi: “Sunana yana cikinsa.” [1]
- (anatomy) A venous channel in the skull. <> hanyar jijiya a ƙashin kai.
- An underground channel by which the water of a lake escapes. <> hanyar fitar ruwan tafki.