Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ma'abuci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Siffa

Tilo
ma'abuci

Jam'i
ma'abuta

Singular
companion

Plural
companions

ma'abuci = m | ma'abuciya = f

  1. Wanda hanakalinsa yake nuna sha'awar abu. <> companion, advocate, buddy, fan of something. Person who likes something a lot. An addict.
    ma'abocin hira <> a conversation buddy
    Ni babban ma'abucin wannan shafin ne <> I am a huge fan of this website.
  2. remarkable, marvelous
    By the heaven containing remarkable pathways, = ˹And˺ by the heavens in their marvellous design!<> Inã rantsuwa da samã ma'abũciyar hanyõyi (na tafiyar taurari da sautin rediyo). = Duk da cewan an halitta sama babu aibi. --Qur'an 51:7
Contents