Preposition
Preposition |
- a cikin lokacin da... alhali
- da ina, da ya na, ko da su na...
- Da ina Kano = While I was in Kano...
- amma sai, amma dai, ko da ya ke
- Shi biyu aka ba shi, amma ni kuma aka ban ɗaya kawai <> He got two while I only got one
Noun
Plural |
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- To pass time. <> kashe lokaci.
- On Sundays, I like to while away the time by reading.