Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/UNESCO SDG 4

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
# The ten targets of the Sustainable Development Goal 4…with Elyx! ✏️ ENGLISH [1] Ƙudurori goma na Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa na 4 ✏️ HAUSA [2]
1

2
  1. United Nations Educational, Scientific and Cultural Organization
  2. Sustainable Development Goals
  3. Quality Education
  4. Sustainable Development Goal 4: Ensure quality education for all
  5. Ten targets
    1. 4.1 Universal primary and secondary education
    2. 4.2 Early childhood development and universal pre-primary education
    3. 4.3 Equal access to technical/vocational and higher education
    4. 4.4 Relevant skills for decent work
    5. 4.5 Gender equality and inclusion
  1. Hukumar Kula da Ilimi Da Kimiyya Da Al'adu Ta Majalisar Ɗinkin Duniya
  2. Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa
  3. Ingantaccen Ilimi
  4. Muradan Ci Gaba mai Ɗorewa na 4: Tabbatar da samar da Ingantaccen Ilimi ga kowa
  5. Ƙudurori guda goma
    1. 4.1 Ilimin Bai ɗaya na Firamare da Sakandire
    2. 4.2 Kula da girma da bunƙasar yara da samar da ilimin makarantun nazare na bai ɗaya
    3. 4.3 Damar samun ilimin fasaha da na sana'a da ilimin manyan makarantu daidai da kowa
    4. 4.4 Samun ƙwarewar da ta dace don samun nagartaccen aikin yi
    5. 4.5 Daidaiton jinsi da rashin nuna wariya