Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:chance

Discussion page of chance
Revision as of 01:01, 7 July 2019 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:9153))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of chance [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar chance:
    1. He recognized me right away, and even before I had a chance to introduce myself, he asked: “Do you have any news from Egypt?”
      Ya gane ni ba tare da ɓata lokaci ba, kuma kafin na gabatar da kai na, ya tambaye ni: “Kina da wani labari daga Masar?” [2]

    2. Several times I had the chance to get back at those who persecuted me, but I never did.
      Akwai lokatai da yawa da na sami damar ɗaukan fansa a kan waɗanda suka tsananta mini, amma ban yi haka ba. [3]

    3. You do not stand a chance against the powerful Assyrian army. —Isa 36:8, 9
      Ba ku isa ku yi yaƙi da sojojin Assuriyawa ba. —Ish 36: 8, 9 [4]

    4. (Acts 24:15) Why will those who were not righteous, or who did not do what was right, be resurrected?— It is because they never had a chance to learn about Jehovah and what he wants people to do.
      (Ayukan Manzanni 24:15) Me ya sa za a tashi marasa adalci, ko kuma waɗanda ba su yi abin da yake da kyau ba?— Domin ba su sami zarafin su koyi game da Jehovah da kuma abin da yake so mutane su yi ba ne. [5]

    5. (3) What Scriptural formula leads to the best chance of success in raising children?
      (3) Wace shawarar da ke Littafi Mai Tsarki ce take taimaka sosai wajen renon yara? [6]

    6. Happily, though, the Creator of mankind does not plan to leave such matters to chance.
      Amma abin farin ciki, Mahaliccin mutane bai bar irin al’amuran nan ga zarafi ba. [7]

    7. I will give you another chance.
      Zan sake ba ku zarafi. [8]

    8. They answered: ‘We do not need another chance.
      Sai suka ce: ‘Ba ka bukatar ka ba mu wata dama. [9]

    9. To my surprise, he was very friendly and offered me the chance to speak to the whole class on the subject of creation.”
      Abin mamaki, malamin ya nuna sanin yakamata kuma ya ba ni damar yin magana ga dukan ’yan ajin a kan batun halitta.” [10]

    10. Our having this frame of mind would give the Devil a chance to promote discord in the congregation or incite us to engage in evil deeds.
      Idan muka kasance da irin wannan halin, za mu ba Iblis damar ɗaukaka rashin haɗin kai a cikin ikilisiya ko kuwa yana iya sa mu aikata ayyukan mugunta. [11]

    11. So taking a chance, they left homes, businesses, and relatives and set out in search of better opportunities.
      Hakan ya sa mutanen suka bar gidajensu, sana’arsu, da dangi don neman rayuwa mafi kyau. [12]

    12. Leonardo felt he had no chance of winning the case because he had no legal training.
      Leonardo ya ga kamar ba zai yi nasara ba domin ba shi da ilimin shari’a. [13]

    13. They attribute such marvels to evolution, a blind force based on chance.
      Sun bai wa abubuwan al’ajabi na halitta wa ra’in bayyanau, iko marar tafarki. [14]

    14. The angels make sure that those who really want to know about God have a chance to hear.
      Mala’ikun suna tabbata cewa waɗanda da gaske suke so su san Allah suna samun daman jin wa’azin. [15]

    15. Like Carol, you may be facing some severely stressful situations with little chance of improvement.
      Kamar Carol, wataƙila kana fuskantar yanayi mai wuya wanda da kyar in zai gyaru. [16]

    16. He said, ‘No; that by no chance, while collecting the weeds, you uproot the wheat with them.
      Amma ya ce, A’a; kada ya zama lokacinda ku ke tumɓuken zawan, ku tumɓuke alkama tare da su. [17]

    17. ‘Give me a chance, and I can turn anyone against God.’
      “Ka ba ni zarafi ka gani, zan sa kowa ya juya maka baya.” [18]

    18. 10:19) Hence, the fewer the words spoken, the less the chance of committing an indiscretion.
      10:19) Saboda haka, idan ba ma yawan magana, da kyar ne mu faɗi abin da bai dace ba. [19]

    19. He built his whole life on faith in God’s promises, even though there was no chance that they would all be fulfilled within his lifetime.
      Ya yi rayuwarsa gabaki ɗaya a kan bangaskiya cikin alkawuran Allah, ko da ma bai yiwu su cika a lokacin rayuwarsa ba. [20]

    20. The only chance we have of traversing this system of things successfully is to make the same prayerful request to Jehovah that David did: “Let my steps take hold on your tracks, in which my footsteps will certainly not be made to totter.”
      Kamar Dauda, ya kamata mu yi addu’a don taimakon Jehobah. Ya ce: “Ya Ubangiji, ka nuna mini tafarkunka; ka koya mani hanyoyinka.” [21]

    21. Question: Do you think it’s more reasonable to believe that God created life or that life began by chance?
      Tambaya: Wasu sun yi imani cewa Allah ya halicci duniyar nan ne don ya san mutanen da suka cancanci yin rayuwa a sama. Mene ne ra’ayinka? [22]

    22. But after this ruling, a court cannot authorize any treatment against the will of young people under the age of 16 without first offering them the chance to prove that they are mature enough to make their own decisions.
      Amma bayan wannan hukuncin, kotu ba zai iya tilasta a yi wa matashin da bai kai shekara 16 jinyar da ba ya so ba, ba tare da an ba shi damar tabbatar da cewa ya isa tsai da shawara da kansa ba. [23]

    23. By chance, it opened to Matthew 10:36, and the mother realized that what was said there applied to her.
      Haka nan, sai Littafin ya buɗe zuwa Matiyu 10:36, sai uwar ta ga cewa abin da aka faɗa a wurin ya shafe ta. [24]

    24. Today, sincere people may have a better chance of finding and keeping their jobs.
      A yau, mutane masu gaskiya su ke da zarafin samun aiki da kuma kasancewa a bakin aikinsu. [25]

    25. (b) What shows that the universe did not come about by chance?
      (b) Mene ne ya nuna cewa sararin samaniya bai kasance farat ɗaya ba? [26]


Retrieved July 6, 2019, 9:01 pm via glosbe (pid: 9153)