Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kadarko

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:37, 4 February 2021 by Admin (talk | contribs)
See also Kadarko

Noun

Tilo
kadarko

Jam'i
kadarki or kadarkuna or kadarkai or kadarkoki

m

  1. 'yar ƙaramar gada wadda yawanci ake yi da katako a kan hanya don kwararar ruwa. <> a wooden funnel used to direct water flow.
  2. wata irin yana-yana a kan kunu ko koko wanda ya fara hucewa.
Contents