Verb
fuskanta | fuskanci | fuskance | fuskanto (faced)
- to face, undergo, to approach, head for <> gabata ko tunkara, juya.
- Salla ibada ce mai fuskanto bawa zuwa ga daukakar rayuwar lahira da kawar da tunaninsa da dukkan rayuwar duniya da zoginta. [1]
- And his wife approached with a cry [ of alarm ] and struck her face and said, "[I am] a barren old woman!" <> Sai matarsa ta fuskanta cikin ƙyallõwa, har ta mari fuskarta kuma ta ce: "Tsõhuwa bakarãriya (zã ta haihu)!" --Qur'an 51:29
- have an opinion or point of view about <> samun ra'ayi
- Na fuskanci abun duk rashin gaskiya ne. <> I am of the opinion that all of it is false.
- Kotun ICC na fuskantar kalubalen kauracewa <> The ICC court faces boycott challenges. [2]