hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30
- Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
- 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar... "Mutum ya zo, a tsakiyar rana, ya zo ya datse maka hanya, ya ce sai ka ba shi kuɗi dai. Ba wani jami'in tsaro ko soja. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin halin barazana yanzu." Sannan za ku ji yadda 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
- 'Yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.