RijiyarLemo | 1 | Dare ma aya ne a gare su, wanda Muka saɓule yini daga gare shi, sai ga su cikin duhu. |
Archive | 2 | Kuma dare Aya ne gare su, Muna zare hasken rana daga gare shi, sai su shiga cikin duhu. |
MasjidTucson | 3 | wata ayan a gare su ita ce dare: muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su a cikin duhu. |
Gumi | 4 | Kuma ãyã ce a gare su: Dare Muna feɗe rãna daga gare shi, sai gã su sunã mãsu shiga duhu. |
Translit. | 5 | Waayatun lahumullaylu naslakhu minhu annahara fa-itha hum muthlimoon |
ClearQuran | 6 | There is also a sign for them in the night: We strip from it daylight, then—behold!—they are in darkness. |
Sahih | 7 | And a sign for them is the night. We remove1 from it the [light of] day, so they are [left] in darkness. |