Noun
f
- ƙungiya musamman ta soja ko mayaƙa. <> a military force. troops, company.
- We did not send any army down from heaven to his folk after him <> kuma ba mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutanensa, daga bayansa = [ 36:28 ] kuma ba mu saukar a kan mutanensa, daga bayansa, wadansu runduna ba daga sama; kuma ba sai mun saukar da su ba. --Qur'an 36:28
- command, unit of order
- Rundunar 'yan-sandan Najeriya a Jihar Kano <> The Kano State Police Command --bbchausa_verticals/099_bomb_blast_in_Kano