- introduce, launch, declare.
- kaddamar da yaƙi <> declare a war [1]
- Reality TV stars Roxy Louw and Kelly Khumalo pose at the Johannesburg launch party for South African series Tropika Island of Treasure on Friday.
Taurarin shirye-shiryen talabijin Roxy Louw da Kelly Khumalo sun tsaya daukar hoto a liyafar kaddamar da wasan kwaikwayo mai dogon zango na Afirka ta Kudu Tropika Island of Treasure a ranar Juma'a a birnin Johannesburg. --bbchausa verticals/pics
- kaddamar da yaƙi <> declare a war [1]