Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/YouTube Support

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 01:16, 14 November 2023 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Creator Tips

# English [1] Hausa [2]
1 Get Creator Tips Samu Shawarwari na Ƙirkira
  1. creator: mai kirkira
  2. ƙirkira > ƙirƙira
2 Find everything you need to grow your channel on YouTube here.
  • Live tips
Samu dukkan abubuwa da kake buƙata domin haɓaka tasharka akan YouTube a nan
  1. tashar
3 Build community by recording and posting what excites you
  • Video tips
Ka gina al'umma ta hanyar rikodin da wallafa abinda ya burgeka
  • Haske akan bidiyo
  1. ka > Ka
  2. gin > gina
4 Easily create and share quick videos with just your phone
  • Shorts tips
Ƙirƙiri bidiyoyi na gaggawa kuma ka rabasu cikin sauƙi da wayarka
  • Haske akan gajerun bidiyoyi
  1. quick: na gaggawa
5
  1. What format works best for you?
  2. How much time do you want to spend on it?
  3. Shorts are quick to make,
  4. live makes for more direct community interaction
  5. and video is a great way to share your passions.
  1. Wani girma ne yafi yi maka aiki yadda ya kamata?
  2. Kamar wani lokaci kake so ka ɓata akansa?
  3. Gajerun bidiyoyi Ba'a ɓata lokaci wajen yinsu,
  4. bidiyon kai tsaye yana yiwuwa domin mu'amala na kaitsaye da al'umma
  5. da kuma bidiyo hanyace mai kyau domin nuna abinda ka fi so.
  1. wani > wane
  2. akansa > a kan sa
  3. Ba a ɓata lokaci wajen yin Gajerun Bidiyoyi,