Noun
Jam'i |
m
- a promise, a strong undertaking to do something <> alkawari ko ƙaƙƙarfar niyya
- ci alwashin wani <> promise someone to do something
- they [ are those who ] fulfill [ their ] vows and fear a day whose evil will be widespread.
suna cikawa da alwashin (da suka bakanta), kuma suna tsoron wani yini wanda sharrinsa ya kasance mai tartsatsi ne. = [ 76:7 ] sun cika alwashin da suka bakanta, kuma suka ji tsoron wanin da sharrinsa mai tsanani ne. --Qur'an 76:7 - "We are poised to build the detector..."
Heise ya ce "mun ci alwashin gina cibiyar bincike..."--bbchausa verticals/106 why our Universe exists
- they [ are those who ] fulfill [ their ] vows and fear a day whose evil will be widespread.