Noun
- The plural form of aiki; more than one (kind of) aiki. Jam'in aiki. <> work / works, deeds, accomplishments, functions, efforts, actions, jobs, utilities, activities.
- those who make show [ of their deeds ] <> waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) --107:6
- Whoever hopes for the meeting with their Lord, let them do good deeds. <> Wadanda suke fatan su hadu da Ubangijinsu, to sai su aikata ayyuka na ƙwarai." --Qur'an 18:110
- Actions are but by intentions and every man shall have only that which he intended.
“Dukkan aiyyuka suna tare da niyya, kuma lallai kowane mutum yana samun sakamakon abinda yayi niyya; --Nawawi 1 - a non-profit organization dedicated to promoting Wikimedia projects
ƙungiya ce mai zaman kanta da ta sadaukar da kanta don inganta ayyukan Wikimedia [1]