Noun
Jam'i |
- (mai dansh <> humidi) Containing perceptible moisture (usually describing air or atmosphere); damp; moist; somewhat wet or watery. <> jiƙuwar abu sama-sama.
- Synonym: mai laima
- Humid earth <> Duniya mai laima.
- The weather in the south is very humid. <> Yanayin kudancin ƙasa na da laima da yawa.
- wani irin ciwo da ke kama jirajirai.
- albarkaci
- Allah ya sa ni a danshinka.