Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

halarta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 10:18, 28 May 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with " == Verb == # zuwa wuri, musamman na taro <> to attend an event, appear in front of, be present. #: ''and was asked to '''appear''' at a conference in Las...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. zuwa wuri, musamman na taro <> to attend an event, appear in front of, be present.
    and was asked to appear at a conference in Las Vegas in front of 250 people.” [1] <> kuma daga nan ne aka buƙaci ya bayyana a gaban wani taro a Las Vegas da mutane kusan 250 suka halarta." [2]
    So far, she has attracted a couple hundred wealthy Chinese to her courses. [3] <> Kawo yanzu dai, ta samu daruruwan masu kudin China da ke halartar makarantarta. [4]
  2. to sight
    So whoever sights [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka shaida wannan watan suyi azumi daga nan. --Qur'an 2:185
Contents