Verb
- zuwa wuri, musamman na taro <> to attend an event, appear in front of, be present.
- and was asked to appear at a conference in Las Vegas in front of 250 people.” [1] <> kuma daga nan ne aka buƙaci ya bayyana a gaban wani taro a Las Vegas da mutane kusan 250 suka halarta." [2]
- So far, she has attracted a couple hundred wealthy Chinese to her courses. [3] <> Kawo yanzu dai, ta samu daruruwan masu kudin China da ke halartar makarantarta. [4]
- to sight
- So whoever sights [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka shaida wannan watan suyi azumi daga nan. --Qur'an 2:185