Ɓ ɓƊɗƘƙƳƴ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
cama
f
- ragowar ruwan da aka dafa wani ganye da shi. <> left over water/liquid after cooking leaves.
Cakir, cakir
==Proper Noun==
f / m
- wata ƙabila a jihar Bendel ko Ribas a Nijeriya. <> a tribe out of the Bendel and Rivers region in Nigeria.
- wani irin tsuntsu. <> a type of bird.
- wata irin tabarmar da ake kira tafin giwa ko cibiyar-kura ko wundi.
- wata irin atamfa ta ƙasashen waje. <> a foreign piece of cloth.
cakirya
==Noun== f
- wata irin caca. <> a type of gambling game.
- Synonym: cacar gujiya
cakkyace
cako
cakoni
cakuɓa
cakuɗa
cakuleti
==Noun==
Jam'i |
m
cakulkuli
==Noun==
m
- tickling the armpits to induce a laugh out of someone. <> taɓa hamatar mutum (mafi yawanci yara) ko wuyansa kwiɓinsa don a sa shi dariya.
- Synonyms: ƙyalƙyala and cancakwato
tickle
== Verb ==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) When you tickle someone, you touch them in a way that makes them laugh. <> yi wa yaro cakulkuli, sa shi ƙyalƙyala ko cancakwato. sosa kunne
- He tickled Nancy's tummy, and she started to giggle.
- they tickle the ears of their flocks by watering down Jehovah’s moral standards. <> suke sosa kunnuwan tumakinsu ta wajen rage muhimmancin mizanan dabi’a na Jehovah. [1]
== Noun ==
cakuloto-kuloto
==Noun== m
- wani irin wasan yara. <> a kid's game.
cakuma
- See also cakuɗa
==Verb==
- kama ko riƙe mutum ko wani abu. <> grabbing or holding a person or object.
cakuna
cakura, cakuri
==Noun== f
cakurkur
- kalma mai nuna gajarta da sirantakar mutum. <> expresses shortness.
- Ka ga mutumin nan cakurkur da shi. <> Have you seen that dude, he is so short.
cakurkuri
cakwa
==Noun== f
- matsattsaku <> [cakwa/] {n.f.; no pl.}. leech. (= matsattsaku.)
cakwaikwaiwa
==Noun== f
- baƙin tsuntsu mai yawan kuka. <> a noisy black bird.
- A starling. (Vide babbak'a.)
- A loquacious person. <> mutum mai yawan surutu.
- Synonym: cancakwato
cakwal
- kalma mai nuna jagwalgwalewar abu.
- Idon ya yi cakwal da kwantsa.
- Synonyms: cakwal-cakwal and cakwali
- Idon ya yi cakwal da kwantsa.
cakwali
==Noun 1== I. [cakwa/li/] {n.m.}. (Z.)
- Garrulity.
- Loud-voiced wrangling.
- Repeated upgraiding / one-upping of a person in front of others.
- yawan surutu. <> being loquacious.
- Synonym: rakaɗi
==Noun 2== II. [ca"kwa"li/+] {n.m.}.
- ido ya yi cakwali <> the eye is in a very purulent condition. (= cakwalkwali.) mai-cakwalin ido, the owner of such an eye.
- hanya ta yi cakwali <> the road is very muddy. (= cakwalkwalo.)
- (Kats.) A cover for the mouth of a quiver.
- See also cakwal
cakwalkwale
- caɓe.
cakwalo
==Noun== m
cakwat
- kalma mai nuna ƙanƙantar abu. <> emphasizes smallness.
- ɗan yaro ne cakwat da shi. <> he is a small lad.
calamo
==Noun== m
- cin bakin rijiya wanda ake yi mai hana ƙasa zuba cikin rijiya. <> [calamo/] {n.m.}. (G.) A devoce of rope or sticks coiled round the side of a water-hole to prevent earth falling down into the water.
cali
==Noun== m
- A net-work bag. A mesh bag. <> wani abu raga-gaga wanda ake saka tuluna ko ƙore d.s. a ɗora wa jaki.
- A person who is always making excuses. <> mutum mai yawan bayar da uzuri.
- Cooked skin of porcupine. (= tauro.)
- mutum mai ban dariya. (pl. = cali-cali) <> a comic, comedian, jokester, someone humorous.
cali-cali
==Noun== m
camai
==Adverb==
- kalma mai nuna tsananin tsamin abu ko ƙanƙantarsa. <> {adv.}. Emphasizes acidity or sourness. e.g.
- yina da tsami camai.
- furar nan ta yi tsami camai.
- {n.m.}. Being small-made and cute. e.g.
- mutum ne camai da shi.
camancamantu
camaya
camayo
f / m
- gajeren mutum maras kauri.
- Synonym: cakurkur
cambas-cambas
- kalma mai nuna hargitsewar abu. <> describes how messy and out of order something is.
camɓala
- caɓa <> to make sloppy tuwo. (=(Kats.) tsam'bala; (Z.) tsam'bula.)
- Audu ya camɓala magana. <> Audu spoke foolishly.
==Noun== f
- zabgegiyar yarinya. <> {n.f.}. A big-made, full-figured girl.
- Synonym: daluma
cambala, camb'ala, cam'bala
- REDIRECT camɓala
camɓale
camɓaleliya
==Noun== f
camfa
==Verb==
- I. {v.tr.2c}. Consider good- or evil-omened. e.g.
- an camfa wannan doki <> this horse is considered good- or evil-omened (the meaning being made clear by the context).
- amincewa da afkuwar abu ta hanyar jahilci.
- mutane sun camfa cewar idan an ji kukan mujiya, to an yi mutuwa a gidan maƙwafta ko wani wuri.
- an camfa cewa idan an ga tauraruwa mai wutsiya to wata babbar masifa za ta auku.
cancak
- [ca"nca+k] {adv.}. Completely. e.g. sun tashi cancak, they have all gone away. <> kalma mai nuna yin wani abu kacokan ko gabadaya.
cancakwato
==Noun== m
- a loquacious person. <> mutum mai suruto.
- Synonym: cakwaikwaiwa
- maƙalƙalewa ko nane wa abu.
- cakulkuli <> tickle, tickling.
cancamno
cancana
==Verb==
- gutsura abu kucin-kucin.
- Look well after and care for a thing (e.g. a horse).
cancana kwanika, cancana-kwanika
==Noun== m
cancane
==Noun== m
- gutsurawa kucin-kucin don kowa ya samu. <> distributing evenly in a fair manner.
- {n.m.}. Eking out supplies. e.g.
- cancane su ke yi. (= janjani.)
cancanga
==Noun== f [ca"nca"nga/+] {n.f.}.
- Pieces of roasted meat on a skewer. <> tsire.
- Rice balls served with oil. <> abincin da ake kira a-ci-da-mai.
cancani
cancarambe
- [ca"nca+ra+mbe"] {mainly used in ['dan c.] n.m.; fem. 'yar c.; pl. 'yan c.}. Any one or anything not large but of good appearance. (= caras.) <> kalma mai nuna ƙirar abu mai ƙanƙanta da kyau.
- ɗan cancarambe = m
- ƴar cancarambe = f
- ƴan cancarambe = plural / jam'i.
candal
- kalma mai nuna cikar abu fal ko maƙil.
- Tulun ya cika candal!
canɗi
==Noun== m
- wani irin ciwon baki wanda yara kan yi saboda rashin wanke baki. <> a mouth sore or infection found in children caused by lack of dental hygiene.
- Pyorrhoea. (Cf. guɓar kare, kwakkwaɓo.)
- Contact ulcer.
- Whooping cough. (= tarin shik'a)
- An infantile complaint. <> laulayin da jariri kan yi.
candi, cand'i, can'di
- REDIRECT canɗi
cangal
==Noun== m
canjaras
==Noun== m
- daidai wa daida <> Being equally matched. e.g.
- mun yi canjaras da ni da shi.
- Exchanging gowns, without either party paying any money.
==Adverb==
cankacakare
==Noun== m
- rashin sanin makama. <> not knowing what the future holds.
- Synonyms: cangacakare, cangacagare and canga-canga
- Aiki ya yi mana cankacakare.
cangacagare
- Running short of time; falling short of requirements (e.g. material giving out before a piece of work is completed).
- Being too clever by half and so falling between two stools. e.g. getting rid of a wife because courting another woman who, however, decides to decline one's suit. (cankakare; cakantare; cangasnagas; gintsilmi; tanga-tanga; canga-canga, cankacakare.)
cankaf
- kalma mai nuna caɓa ado.
- Synonym: cankas
- Ta yi ado cankaf!
cankas
- REDIRECT cankaf
cankoo
==Noun== m
- wani irin tarkon kamun kifi.
- wani irin abin waɗiri ko warware zare.
- Synonym: yaro
cankwana
car in Hausa
cara
==Noun== f
- kukan zakara. <> a rooster's crowing, crow. The crowing of a cock. (= cera; k'ak'arato; k'ik'irik'i; k'ok'arato.)
==Verb==
caraf
- kalma mai nuna cafkewar abu ba zato ba tsammani.
- Da soma magana, caraf sai ya cafe.
carafke
==Noun== m
- wasan jefa tsakuwa sama ana cafewa wana 'yan mata ke yi.
- Ana carafke da ita. wato tana da masoya da yawa. <> Describes someone who's sexually loose, with many lovers.