Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

while

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 15:02, 22 December 2017 by Admin (talk | contribs)
  1. a cikin lokacin da... alhali
  2. da ina, da ya na, ko da su na...
    Da ina Kano = While I was in Kano...
  3. amma sai, amma dai, ko da ya ke
    Shi biyu aka ba shi, amma ni kuma aka ban ɗaya kawai <> He got two while I only got one
  4. lokaci da yawa. <> a long time.
    It took a while. <> Abun ya ɗauki ɗan lokaci da yawa.

Google translation of while

Yayin da.

  1. (conjunction) matuƙar <> while; lokacin da <> when, while;
  2. (noun) lokaci <> while, time, term, phase; wa'adi <> while, term;