Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of promise. <> aka yi alkawari
- And woe to those who have disbelieved from their Day which they are promised. <> Sabõda haka, bone ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta, daga rãnar su wadda aka yi musu alkawari. = Bone ya tabbata ga wadanda suka kafirta, daga ranar da ke jiransu. --Qur'an 51:60
- And in the heaven is your provision and whatever you are promised. <> Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari. = A cikin sama arzikinku ke fitowa, da duk abin da ake yi maku alkawari. --Qur'an 51:22