Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gabani

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 02:20, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (../../rollbackEdits.php mass rollback)

Suna / Preposition / Adjective

Tilo
gabani

Jam'i
babu (none)

m

  1. kafin <> beforehand, prior, before, in the past, earlier
  1. an yi ruwa gabanin zuwansu. <> it rained before their arrival.
  2. O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183
  3. Accepting what their Lord has given them. Indeed, they were before that doers of good. <> Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya su. Lalle , sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya). = Za su debi ladar Ubangijinsu, saboda da sun kasance masu kyautatawa a gabanin haka. --Qur'an 51:16
  1. instead of, as oppose to, rather than.
    he said, "o my people, why are you impatient for evil instead of good? why do you not seek forgiveness of allah that you may receive mercy?" <> ya ce: "ya mutanena! don me kuke neman gaggawa game da munanawa, a gabanin kyautatawa. don me ba ku neman allah gafara, tsammaninku, za a yi muku rahama?" = [ 27:46 ] ya ce, "ya mutanena, don me kuke saurin aikata mugunta ne maimakon ayyukan kyautatawa? idan da za ku roqi allah gafara, da za ku iya kaiwa ga rahamah." --Qur'an 27:46