Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wajaba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:04, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)

Verb

  1. tilasta ko sa abu ya zama dole <> be compulsory, obligatory, a must, necessary.
    Saboda haka wannan laifi ne da ya wajaba a yi masa hukunci saboda aikata shi [1]
    Salloli biyar ta wajaba ga Musulmi a kowace rana. <> The five daily prayers is compulsory upon a Muslim.
    Malala ta ce musulinci ya wajabta a bai wa mata ilimi. [2]


Google translation of wajaba

Duty, justified.