Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wajaba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. tilasta ko sa abu ya zama dole <> be compulsory, obligatory, a must, necessary, stipulate.
    Saboda haka wannan laifi ne da ya wajaba a yi masa hukunci saboda aikata shi [1]
    Salloli biyar ta wajaba ga Musulmi a kowace rana. <> The five daily prayers is compulsory upon a Muslim.

    Malala ta ce musulinci ya wajabta a bai wa mata ilimi. [2]

    He stipulated great rights for the children <> Ya wajabta hakkoki masu yawa saboda yaro. --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind


Google translation of wajaba

Duty, justified.