Noun
- dagewa, ƙoƙari, yunƙuri
- Your brain will just go to sleep, despite all of your conscious efforts to keep it at bay. <> Kwakwalwar ka za ta fara bacci kawai duk kuwa irin yunkurin da ka yi na ka wartsakar da ita.
- gwadawa, ƙarfin gwiwa
- Kazalika jajircewar shugaban hukumar da a ka sani ya sake bayar da ƙarfin gwiwa kan ga samuwar tata.
The meddlesome insistence of the commission’s leader was such that one knew he kept making an effort to achieve it. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/122_EFCC_A_Commission_or_A_Political_Party
- Kazalika jajircewar shugaban hukumar da a ka sani ya sake bayar da ƙarfin gwiwa kan ga samuwar tata.