mai gafarta wa
Noun
- One who forgives. <> mai bada gafara.
- Who hath created death and life that he might prove you, as to which of you is excellent in work. and he is the mighty, the forgiver. <> shi ne wanda ya halitta mutuwa da rayuwa domin ya jarraba ku, ya nuna waye daga cikinku ya fi kyawon aiki, shi ne mabuwayi, mai gafara. = [ 67:2 ] shi ne wanda ya halitta mutuwa da rayuwa domin ya jarraba wadanda za su fi kyawon aiki.* shi ne mabuwayi, mai gafara. --Qur'an 67:2