Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
jari

Jam'i
babu (none)

m

  1. uwar kuɗi da ake kasuwanci da ita. <> financial capital, assets.
    1. kasuwar jari <> capital market
    2. Bani da jarin da zanyi sana'a <> I don't have capital to start a business. [1]
  2. jari hujja: tsarin mulki wanda masu dukiya suke sarrafawa kuma sauran jama'ar ƙasa na yi musu aiki suna cinye moriyar.
  3. (karin magana, proverb) magana jari ce <> speech is capital (eloquence has great value). A series of classical Hausa literature. Download Magana Jari Ce here. Loosely translated by NTA as "Wisdome is an asset."
Contents