Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsumulmula

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

f

  1. rowa ko matsolanci. <> miserliness, being stingy, covetousness - Immoderate desire for the possession of something, especially for wealth.
    1. Faduwar darajar gidaje ta sa iyalai yin tsumulmula da kudaden su. [1]
    2. Musamman ma a duniyar rubutu, duniyar da ke buƙatar taka-tsan-tsan gami da tsumulmula har ma da tanadi a wasu lokutan. [2]
  2. Niggardliness (= k'wauro.)
Contents