Verb
- tilasta ko sa abu ya zama dole <> be compulsory, obligatory, a must, necessary, stipulate.
- Saboda haka wannan laifi ne da ya wajaba a yi masa hukunci saboda aikata shi [1]
- Salloli biyar ta wajaba ga Musulmi a kowace rana. <> The five daily prayers is compulsory upon a Muslim.
- Malala ta ce musulinci ya wajabta a bai wa mata ilimi. [2]
- He stipulated great rights for the children <> Ya wajabta hakkoki masu yawa saboda yaro. --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind