Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- karkaɗa, sheƙa, bakace gari <> to winnow or sift flour by shaking or with a circular tray; blow a current of air through (grain) in order to remove the chaff.
- By the winnowing winds of ones that winnow <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. = Da iskoki masu naushi. --Qur'an 51:1
- Kalmar Ibrananci da aka fassara “bincike” za ta iya kasance a “rairaye” ko kuma “sheƙa,” kamar yadda manomi yake sheƙa ƙaiƙayi daga tsaba. <> The Hebrew term rendered “measure off” can mean to “sift,” or “winnow,” much the way a farmer winnows out the useless chaff in his quest for the valuable grain [1]