Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

walƙiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from walkiya)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Tilo
walƙiya

Jam'i
babu (none)

Singular
lightning

Plural
lightnings

Singular
bolt

Plural
bolts

walƙiya <> lightning

f

  1. lightning - A glittering flash of light caused by electrical discharge in the atmosphere. <> hasken da ke ƙyallawa idan an yi tsawa daga sama lokacin da ake ruwa ko hadari ya haɗu.
    But they were insolent toward the command of their Lord, so the thunderbolt seized them while they were looking on. <> Sai suka yi girman kai ga umurnin Ubangijinsu, sabõda haka tsawa ta kama su, alhali kuwa sunã kallo. = Sai suka yi tawaye ga umurnin Ubangijinsu. saboda haka, walƙiyar aradu ta nausa su, sa'ad da suna kallo. --Qur'an 51:44

Verb

  1. yin walkiya <> to dazzle.