Preposition
Preposition |
Preposition |
- every time <> kowane lokaci, duk lokacin da, kodayaushe, koyaushe.
- It is good to listen to officials whenever they issue an announcement <> To yana da kyau a saurari hukuma, duk lokacin da ta kawo bayani.
- I practice whenever I have some free time. <> Ina yin gwaji duk lokacin da na samu lokaci.
- Water comes in whenever there is a rain storm. <> Ruwa kan zo a kowane lokacin hadari.
- at any time
- You should call her whenever you can. <> Ka kira ta a lokacin da za ka iya.
- Whenever possible, you should do your homework right away. <> Ka yi aikin gidanka duk sanda za ka iya nan da nan.
- "When can we try this again?" "Whenever!" <> Yaushe za mu ƙara gwada wannan? Kodayaushe.