Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zakara

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Hausa

Tilo
zakara

Jam'i
zakaru or zakarori

zakara noun f

  1. namijin kaza mai zanko a ka, kuma yana cara.
    If a male chicken foraging for food finds a particularly tasty morsel, he will often try to impress nearby females by performing a dance [1] <> Idan zakara ya samu abinci mai dadin dandano, ya yi ta kokarin burge kaji ta hanyar taka rawa. [2]
  2. sometimes used to describe the hero (heroes), winner or champion <> jarumi (jarumai) (wanda ko waɗanda suka ci).
    "Fim din Gwaska zai zama zakaran gwajin dafi" http://bbc.in/1IqpnRt

English

Noun

Singular
rooster

Plural
roosters

Singular
cock

Plural
cocks

  1. A rooster is an adult male chicken. (synonyms: cock; antonym: hen)
    The rooster crowed loudly every morning.
  2. winner, champ, champion

Glosbe's example sentences of zakara

  1. zakara. <> A rooster, a cock, a, cock, dawn, early.
    1. (Matta 26:69-72) Wataƙila bayan wannan musu na biyu da Bitrus ya yi ne zakara ya yi cara, amma bai maida hankali ga annabcin da Yesu ya furta ɗazun ba. <> (Matthew 26:69-72) Perhaps it was after this second denial that Peter heard a cock crowing, but he was too distracted to be reminded of the prophecy Jesus had uttered just hours earlier. | a cock
    2. Sai zakara ya yi cara. <> A rooster crows. | A rooster
    3. Yesu ya annabta cewa Bitrus zai musunci Ubangijinsa sau uku a daren kafin zakara ta yi cara sau biyu. <> Jesus prophesied that, on the contrary, Peter would deny his Master three times that very night before a cock crowed twice. | a cock
    4. Yesu ya nuna cewa zai iya zuwa “ko da carar zakara, ko da safe.” <> Jesus indicated that he might come later—“at dawn or early in the morning.” | dawn
    5. Yesu ya annabta cewa Bitrus zai yi mūsun saninsa sau uku a daren kafin zakara ya yi cara sau biyu. <> Jesus prophesied that, on the contrary, Peter would deny his Master three times that very night before a cock crowed twice. | a cock
    6. 3 Yayin da Shaidun Jehovah suke yin shelar gargaɗin Allah a yau, tilas ne su kasance a shirye su bi kalmomin ƙarshe na annabci mai girma na Yesu: “Ku yi tsaro fa: gama ba ku san lokacin da ubangijin gida yana zuwa, ko da marece, ko da tsakiyar dare, ko da carar zakara, ko da safe; kada ya iske ku kuna barci da zuwansa ba labari. <> 3 As Jehovah’s Witnesses sound God’s warning today, they must be ever alert to heed the concluding words of Jesus’ great prophecy: “Keep on the watch, for you do not know when the master of the house is coming, whether late in the day or at midnight or at cockcrowing or early in the morning; in order that when he arrives suddenly, he does not find you sleeping. | early
    7. Da Yesu ya kalli Bitrus, sai Bitrus ya tuna cewa bai daɗe ba da Yesu ya gaya masa cewa: ‘Kafin zakara ya yi cara, za ka yi musun sanina sau uku.’ <> Jesus looks at Peter, and Peter remembers that a few hours earlier, Jesus told him: “Before a cock crows, you will disown me three times.” | a cock
    8. Kalaman suna fitowa daga bakinsa sai zakara ya yi cara, na biyu kenan da Bitrus ya ji a daren.—Yohanna 18:26, 27; Markus 14:71, 72. <> No sooner were the words out of his mouth than a cock crowed—the second one Peter heard that night.—John 18:26, 27; Mark 14:71, 72. | a
    9. Sa’ad da Bitrus ya ji zakara ya yi cara, sai “ya fita waje, ya yi ta kuka mai-zafi.”—Mat. <> On hearing the cock crow, Peter “went outside and wept bitterly.”—Matt. | cock
    10. Ka yi la’akari da kalaman kammalawa na annabci mai girma na Yesu da ke rubuce a littafin Markus: “Ku yi tsaro fa: gama ba ku san lokacin da ubangijin gida yana zuwa, ko da maraice, ko da tsakiyar dare, ko da carar zakara, ko da safe; kada ya iske ku kuna barci da zuwansa ba labari. <> Consider the concluding words to Jesus’ great prophecy as recorded by Mark: “Keep on the watch, for you do not know when the master of the house is coming, whether late in the day or at midnight or at cockcrowing or early in the morning; in order that when he arrives suddenly, he does not find you sleeping.