Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:Quran/32/17

Discussion page of Quran/32/17

Quran/32/17

fala taaalamu nafsun ma okhfiya lahum min qurrati aaayunin jazaan bima kanoo yaaamaloona

Sahih International English: and no soul knows what has been hidden for them of comfort for eyes as reward for what they used to do. --Qur'an 32:16

Audio:

  1. Choose the best Hausa translation from the following <> Zaɓi fassarar da tafi dacewa daga nan:
    1. saboda haka wani rai bai san abin da aka ɓoye musu ba, na sanyin idanu, domin sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa. (Gumi)

    2. babu wanda ya san abin da aka boye masu na jin dadi da murna, domin sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa.

    3. ... (fassarar da na yi da kaina)

Links

  1. Inspired by Samia Mubarak @Quranic_Ocean [1]
  2. https://quranx.com/tafsirs/32.17