Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:addu'a

Discussion page of addu'a

Glosbe's example sentences of addu a [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar addu a:
    1. Littafi Mai Tsarki ya ƙarfafa mu mu “yi addua,” a kai a kai mu “lizima cikin addua,” kuma ya ce mu “yi addua ba fasawa.”
      The Bible encourages us to “pray continually, to “persevere in prayer, and to “pray constantly. [2]

    2. 9 Yesu bai ce kada a yi addua a fili ba, saboda shi da kansa ya yi addua a fili a wasu lokatai.
      9 Of course, Jesus was not condemning public prayer, for he himself prayed publicly on certain occasions. [3]

    3. Wata majagaba ta ce: “Na yi addua don na yi magana da gaba gaɗi, na yi addua don na iya motsa zuciyar mutane, kuma na yi addua don na yi farin ciki a hidimata.
      A pioneer said: “I pray that I can speak with confidence, pray that I can reach the hearts of people, and pray that I can find joy in the ministry. [4]

    4. (Luka 4:43) A cikin addu’arsa, da a wasu lokatai ana kira Addua ta Uba, Yesu ya koya wa mabiyansa su yi addua don Mulkin ya zo kuma a yi nufin Allah a nan duniya.
      (Luke 4:43) In his model prayer, sometimes called the Lord’s Prayer, Jesus taught his followers to pray for that Kingdom to come and for God’s will to be done here on earth. [5]

    5. 11 Sa’ad da Yesu ya ce wa almajiransa su yi addua Mulkin Allah ya zo, ya kuma ce su yi addua a yi nufin Allah “cikin duniya, kamar yadda a ke yinsa cikin sama.”
      11 When Jesus said that his disciples should pray for God’s Kingdom to come, he also said that they should pray for God’s will to be done, “as in heaven, also on earth.” [6]

    6. Ya ce: “Sa’anda ku ke yin addua kuma, kada ku zama kamar masu-riya: gama su suna so su tsaya su yi addua a cikin majami’u da ƙusurwoyin karabku, domin mutane su gan su.
      He said: “When you pray, you must not be as the hypocrites; because they like to pray standing in the synagogues and on the corners of the broad ways to be visible to men. [7]

    7. Yesu yana ƙarfafa ’yan’uwansa Yahudawa ne su yi addua game da abubuwan da ya kamata su yi addua a kan su.
      Jesus was encouraging his fellow Jews to pray for things they should have been praying for all along. [8]

    8. (Yaƙub 5:14, 15) Hakika, ya kamata mutumin ya yi addua ya yi ikirarin zunubinsa ga Jehobah, amma zai iya gaya wa dattawa su yi addua a madadinsa.
      (James 5:14, 15) Yes, an individual should personally confess his sin to Jehovah in prayer, but he can also ask the older men to pray in his behalf. [9]

    9. Kana zuwa taro a inda ake yin addua?— A wajen dattijo yake yin addua.
      Do you go to meetings where prayer is said? There an older person will usually pray. [10]

    10. 16 Addua tana da muhimmanci don tsayayya wa jarraba, amma ya kamata mu san cewa ya kamata mu yi addua a lokacin da ya dace.
      16 Prayer is essential in resisting temptation, but we must be cognizant of the need to pray at the right time. [11]

    11. 6:6-10—Tun da yin addua ga Jehobah ba ya bukatar tsayuwa ta musamman, me ya sa Daniel bai yi addua ba a ɓoye a waɗannan kwanaki 30?
      6:6-10 —Since praying to Jehovah does not require any particular posture, would it not have been prudent on Daniel’s part to pray in secret for the period of 30 days? [12]

    12. SA’AD da nake ƙarama, shugabannin addinai suna yin addua sosai don zaman lafiya, amma lokacin da aka soma yaƙin duniya na biyu, suna yin addua don a yi nasara.
      WHEN I was a child, clergymen prayed fervently for peace, but when the second world war broke out, they prayed for victory. [13]

    13. Yesu ya koya wa almajiransa yadda ake addua, kuma ya yi addua da su a lokatai da yawa.
      Jesus taught his disciples how to pray, and he prayed with them on many occasions. [14]

    14. 3 Addua sashe ne mai muhimmanci na bauta ta gaskiya, kuma ya kamata mu yi addua ga Jehobah a kai a kai.
      3 Prayer is an important part of true worship, and we ought to pray to Jehovah regularly. [15]

    15. Nassosi sun nuna cewa wannan kammalawa ne da ya dace sa’ad da muka yi addua, musamman addua na jama’a.
      The Scriptures indicate that this is usually a suitable conclusion to our prayers, especially when we pray in public. [16]

    16. Alal misali, ka yi bincike a kan batun addua, sai ka karanta shawarar Littafi Mai Tsarki game da addua da kuma addu’o’i da yawa da ke rubuce cikin Littafi Mai Tsarki.
      For example, research the subject of prayer, and then read the Bible’s counsel on prayer as well as some of the many prayers recorded in the Bible. [17]

    17. Sulemanu ya yi addua: “Ko wace addua da roƙo da aka yi, a bakin kowane mutum, ko a bakin dukan jama’arka Isra’ila, kowa yana sane da ciwutar zuciyar kansa, ya miƙa hannunwansa zuwa gidan nan: sai ka ji a cikin sama mazauninka, ka yi gafara, ka aika, ka sāka ma kowane mutum gwalgwadon dukan aikinsa, kai wanda ka san zuciyatasa; (gama kai kaɗai ka san zuciyar dukan yan adam:) domin su ji tsoronka dukan kwanakin da su ke zaune a cikin ƙasa wadda ka ba ubanninmu.”—1 Sarakuna 8:38-40.
      Solomon prayed to God: Whatever prayer, whatever request for favor there may occur on the part of any man or of all your people Israel, because they know each one the plague of his own heart, and they actually spread out their palms to this house, then may you yourself hear from the heavens, your established place of dwelling, and you must forgive and act and give to each one according to all his ways, because you know his heart (for you yourself alone well know the heart of all the sons of mankind); to the end that they may fear you all the days that they are alive upon the surface of the ground that you gave to our forefathers.” —1 Kings 8:38-40. [18]

    18. Ko da yake an haɗa waɗannan kalaman a cikin addua da Katolika suke yi wa Maryamu, Littafi Mai Tsarki bai ce a riƙa yin addua gare ta ba.
      Although these words are incorporated in a prayer that Catholics direct to Mary, the Bible itself gives no justification for praying to her. [19]

    19. Kolosiyawa 4:2, 3 suka ce: “Ku lazamci yin addua, kuna zaune a faɗake a kanta sosai, tare da gode wa Allah, mu ma ku yi mana addua Allah ya buɗe mana hanyar yin Maganarsa, mu sanar da asirin Almasihu, wanda saboda shi ne nake a ɗaure.”
      Colossians 4:2, 3 reads: “Be persevering in prayer, remaining awake in it with thanksgiving, at the same time praying also for us, that God may open a door of utterance to us, to speak the sacred secret about the Christ, for which, in fact, I am in prison bonds.” [20]

    20. Domin mutanen zamaninsa suna da ra’ayin da bai dace ba game da addua, Yesu ya ce: “Garin yin addua kuma kada ku yi ta maimaitawa ta banza, kamar yadda arna su ke yi: gama suna tsammani bisa ga yawan maganarsu za a amsa masu.”—Mat.
      “When praying,” said Jesus, “do not say the same things over and over again, just as the people of the nations do, for they [wrongly] imagine they will get a hearing for their use of many words.” —Matt. [21]

    21. Yesu ya yi addua ga Jehovah domin dukan Kiristoci na gaskiya, yana cewa: “Kuma ba domin waɗannan [almajiransa na lokacin] kaɗai ni ke yin addua ba, amma domin waɗancan kuma da ke bada gaskiya gareni ta wurin maganarsu: domin su duka su zama ɗaya; kamar yadda kai, Uba, kana cikina, ni kuma a cikinka, domin su kuma su zama cikinmu.”—Yohanna 17:20, 21.
      Jesus prayed to Jehovah in behalf of all true Christians, saying: “I make request, not concerning these [his immediate disciples] only, but also concerning those putting faith in me through their word; in order that they may all be one, just as you, Father, are in union with me and I am in union with you, that they also may be in union with us.” —John 17:20, 21. [22]

    22. 4:3-6) Yesu ya yi addua mu nuna irin wannan ƙaunar sa’ad da ya ce: “Kuma ba domin waɗannan kaɗai ni ke yin addua ba, amma domin waɗancan kuma da ke bada gaskiya gareni ta wurin maganarsu: domin su duka su zama ɗaya; kamar yadda kai, Uba, kana cikina, ni kuma a cikinka, domin su kuma su zama cikinmu. . . .
      4:3-6) Jesus prayed about such love: “I make request, not concerning these only, but also concerning those putting faith in me through their word; in order that they may all be one, just as you, Father, are in union with me and I am in union with you, that they also may be in union with us . . . [23]

    23. Maimakon haka, suna yin addua ne kawai domin suna so su sami kwanciyar hankali da suke ganin ana samu daga yin addua.
      Rather, they seek “the soothing effects of prayer.” [24]

    24. Addua gata ce kuma sashe ce ta bautarmu, saboda haka, za mu yi addua ne kaɗai ga Jehobah.
      Prayer is a privilege and a part of our worship, so we should pray only to Jehovah. [25]

    25. Sulemanu ya yi addua ga Allah: “Komi addua ko gado da kowa za ya yi, ko da dukan jama’arka Isra’ila za su yi, kowa yana ciki, ya kuwa miƙe hannuwansa yana fuskanta wannan gida; sai ka ji daga sama wurin zamanka, ka gafarta, ka sāka ma kowane mutum bisa ga dukan aikinsa, kana sane da zuciyassa; (gama kai, i, kai kaɗai ka san zukatan ’ya’yan mutane).”—2 Labarbaru 6:29, 30.
      Solomon prayed to God: “Whatever prayer, whatever request for favor there may occur on the part of any man or of all your people Israel, because they know each one his own plague and his own pain; when he actually spreads out his palms toward this house, then may you yourself hear from the heavens, the place of your dwelling, and you must forgive and give to each one according to all his ways, because you know his heart (for you yourself alone well know the heart of the sons of mankind).” —2 Chronicles 6:29, 30. [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:11 pm via glosbe (pid: 19786)