(Redirected from maganajarice)
Karatun littattafan Hausa: Magana Jari Ce From HausaRadio.net


Links
- LIVE (Mon July 5, 2021): https://www.clubhouse.com/event/MK53D7AN [1][2][3]
- Previous Clubhouse rooms https://clubhub.site/room/MK51aGl0
- PDF of Magana Jari Ce: http://blogs.harvard.edu/aminugamawa/files/2017/06/Magana-Jarice-Littafi-Na-Daya.pdf (Currently on Page 18, @36:36)
- An essay on Late Abubakar Imam By Mohammed Haruna
- 2017 Aminiya article on Yadda Abubakar Imam ya narkar da labaran Dare Dubu Da Daya(PDF) FimMagazine, Web Version.
Lessons, Reflections, Comments, Notes
- Brought back memories for many.
- (Karin magana) Aku ya ce: "Surutu ba abun rainawa bane, magana jari ce" -page 6
- There was an NTA series of the book according to Jamila (@jamy030)
- "Alhaji Abubakar Imam was also the author of Magana jari ce with the help of some collections provided by East, and Tafiya mabudin ilmi a book he wrote on his experiences after a visit to London." [4] as mentioned by Al Amin Idris.
Intro <> gabatarwa
- Wannan littafi, Magana Jari Ce 1, yana cikin littattafai guda uku da Alhaji Abubakar Imam ya rubuta a cikin wata shida na zamansa a Zariya a shekarar 1936. Dalilin zab'o shi kuwa ya rubuta wad'annan littattafai shi ne ya shiga wata gasa ta rubutun littafi a shekarar 1933 ya kuma ci nasara da littafinsa na farko 'Ruwan Bagaja'.
An haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam, O.B.E; C.O.N.; LL.D (Hon.) N.N.M.C a shekarar 1911 a cikin garin Kagara sa'an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa jihar Neja. Ya yi makaranta a Katsina Training College kuma ya kama aikin malanta a Makarantar Midil ta Katsina a shekarar 1932. Yana da shekara 22 ya rubuta 'Ruwan Bagaja'. Ganin ƙwazonsa wajen ƙaga labari mai ma'ana ya sa Dr. R. M. East shugaban Ofishin Talifi na Zariya ya roƙi a ba da shi aro daga Katsina ya yi aikin rubuce-rubuce a Zaria.
Bayan ya koma Katsina aka bi shi da roƙon ya ƙara rubuta wasu littattafan. A can ya rubuta 'Ƙaramin Sani ƙuƙumi' cikin 1937. A cikin shekara 1938 sai Gwamnan Kaduna ya roƙa a dawo.- 29 stories in total, how many books (3 = Ruwan Bagaja, Magana Jari Ce, Ƙaramin Sani Ƙuƙumi)?
- Who was the author? Alhaji Abubakar Imam
- What year was it published? (1936)
MAGANA JARI CE LITTAFI NA 1_EPISODE _1 [5]
Timestamps:
- 26:00 = Labarin Wani Bororo Da Ɗan Zaki on Page 14 starts around 26th min.
- 36:36 = Banza Ta Kori Wofi (page 18-21).
- 43:36 = Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare (page 22-25)
A Semantic Analysis of Lexical Devices in Abubakar Imam Magana Jari Ce
by Abdulwahab Muhammad (Author)
The book unfolds in free-flowing uncluttered manner Hausa lexical devices found in Magana Jari Ce, Volume II. Organized into five sections, the book discusses such issues as delibrate blending of the stylistic aspect of words, interaction of various types of lexical meaning, intensification of a certain form of a phenomenon and the common use of set expressions. Further more, the book, among other things, will serve as a useful text for students and researchers in Hausa generally and Semantics in particular. https://amzn.to/3qwrU8V