(Redirected from riƙon)
- to hold, to have held, safekeep. <> kamun wani abu da hannu. kula ko ɗaukar nauyin yin wani abu.
- Kaka tana riƙon jikanta. <> The grandmother is looking after her grandchild.
- tsananin rowa. <> extremely miser.
- Synonym: maƙo
- ƙullatar wani a zuci.
- kuɗin shiga caca. <> a gambling entrance fee.
- tuwon riƙo: wani irin tuwo mai laushi wanda dukawa ke liƙe fata da shi.
- adoption, to adopt.
- Domin suna tunanin cewa ba za su iya kula da ni ba, sai iyayena suka yanke shawarar bayar da ni riƙo.
Feeling that they would be unable to take care of me, my parents decided to give me up for adoption.
- Domin suna tunanin cewa ba za su iya kula da ni ba, sai iyayena suka yanke shawarar bayar da ni riƙo.
- See also riƙon ƙwarya