Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

trt/BBCBias

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also trt
  1. https://www.trtworld.com/middle-east/bbc-reporters-accuse-broadcaster-of-pro-israel-bias-in-palestine-coverage-15956278 <> https://www.trtafrika.com/ha/world/yan-jaridar-bbc-sun-zargi-kafar-watsa-labaran-da-goyon-bayan-israila-a-yakin-da-take-yi-da-falasdinawa-15956583

  2. BBC reporters accuse broadcaster of pro-Israel bias in Palestine coverage
    'Yan jaridar BBC sun zargi kafar watsa labaran da goyon bayan Isra'ila a yakin da take yi da Falasdinawa

  3. The BBC reporters based in the UK have criticised the broadcaster for its
    'Yan jaridar BBC sun soki kafar watsa labaran da ke Birtaniya bisa

  4. "pro-Israel bias and insufficient coverage of Palestinian civilians compared to Israelis in their broadcasts on the Israel-Palestine issue," Al Jazeera reported.
    "nuna goyon baya ga Isra'ila da kuma rashin bayar da isassun rahotanni kan fararen-hula Falasdinawa idan aka kwatanta da Isra'ilawa a shirye-shiryenta game da rikicin Isra'ila da Falasdinawa," kamar yadda Al Jazeera ta rawaito.

  5. "The BBC failed to critically approach Israel's claims, couldn't tell the story accurately,
    "BBC ta gaza yin binciken kwakwaf game da ikirarin da Isra'ila ke yi, ba ta bayar da sahihin labari,

  6. and therefore couldn't help the public understand human rights violations in Gaza,"
    don haka ba ta taimaka wa masu bibiyarta fahimtar keta haddin da ake yi a Gaza,"

  7. said a letter written to Al Jazeera by eight BBC employees on Thursday.
    a cewar wata wasika da ma'aikatan BBC takwas suka aika wa Al Jazeera ranar Alhamis.

  8. In the letter, the reporters accused the BBC of showing a biased stance in favour of Israel.
    A wasikar, 'yan jaridar na BBC sun zargi kafar watsa labaran da suke yi wa aiki da goyon bayan Isra'ila.

  9. ENGLISH
    HAUSA

  10. ENGLISH
    HAUSA

  11. ENGLISH
    HAUSA

  12. ENGLISH
    HAUSA

  13. ENGLISH
    HAUSA

  14. ENGLISH
    HAUSA

  15. ENGLISH
    HAUSA

  16. ENGLISH
    HAUSA

  17. ENGLISH
    HAUSA

  18. ENGLISH
    HAUSA

  19. ENGLISH
    HAUSA

  20. ENGLISH
    HAUSA

  21. ENGLISH
    HAUSA

  22. ENGLISH
    HAUSA

  23. ENGLISH
    HAUSA

  24. ENGLISH
    HAUSA

  25. ENGLISH
    HAUSA

  26. ENGLISH
    HAUSA

  27. ENGLISH
    HAUSA

  28. ENGLISH
    HAUSA

  29. ENGLISH
    HAUSA

  30. ENGLISH
    HAUSA

  31. ENGLISH
    HAUSA

  32. ENGLISH
    HAUSA

  33. ENGLISH
    HAUSA

  34. ENGLISH
    HAUSA