Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/031 garlic breath: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "#: ''who studies how volatile molecules contribute to flavour, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin h..."
 
No edit summary
 
(22 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
#: ''who studies how volatile molecules contribute to flavour, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
=== [[bbchausa_verticals/Garlic_Breath|Garlic Breath]] ===
#: ''had a student ask her about doing a project on garlic breath. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> ta ce wata dalibarta ta nemi gudanar da bincike a kan numfashi da warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = ta samu dalibin da ya bukaci ta gudanar da aikin bincike kan yadda tafarnuwa ke damfaruwa a numfashi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''  
# '' a pungent scent still lingers on the [[breath]] and even in the [[sweat]]. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> warin tafarnuwar yana nan a gumin mutum da ma numfashinsa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = [[wari]]n ta zai ta fita a [[numfashi]], har ma da [[gumi]]. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''There was some research on foods that, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Akwai binciken da aka yi wanda aka gano wasu kayan abincin [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Akwai wasu nau'ukan bincike da aka gudanar kan nau'ukan abinci, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
{{-}}
#: ''if eaten alongside the garlic, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> da idan aka ci tare tafarnuwa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# In 1936, doctors [[reported]] in the Journal of the American Medical Association [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <>
#: ''seemed to destroy the odour: [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> suke batar da warinta. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# A shekarar 1936 likitoci sun [[wallafa]] a [[mujalla]]r [[kungiya]]r [[likitoci]] ta [[Amurka]], ([[journal|Journal]] of the [[American]] Medical Association), [http://www.bbc.com/hausa/39644363] =
#: ''some top performers included lettuce, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Kayan abincin da suka fi yin hakan sun hada da ganyen salak (lettuce), [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = wadanda suka hada da latas da sinadarin hada gahawa (shayin kofi) [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# A shekarar 1936, likitoci sun [[ruwaito]] a cikin Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (AMA), [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''chicory, celery, potato, parsley, mint leaves, peppermint, basil, and mushroom. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> da dankali, da na'ana da sauransu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = da koren ganyen salare (celery) da dankali da koren ganyen parsley da minti da nanar shayi (na'a-na'a) da ganyen basil da hular barawo. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''  
{{-}}
#: ''But not as much was known about why. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> To amma fa ba a san dalilin da ya sa wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar ba idan an ci su tare. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# [[The]] [[reason]] [[garlic]] [[breath]] [[can]] [[happen]] [[to]] [[people]] [[who]] [[haven't]] [[even]] [[chewed]] [[the]] [[stuff]] [[themselves]],
#: ''Barringer and a number of students since have looked to see just how well certain foods eliminate garlic breath and how, exactly, they do it. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Tun daga sannan ne Barringer da wasau daliban suka dukufa wajen gano wannan sirri na yadda wasu kayan abinci ke maganin warin na tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Sabanin dalilin da ake zata Barringer da dalibai masu yawa sun bibiyi kadin yadda wasu nau'ukan abinci za su iya gusar da warin tafarnuwa, tare da hakikanin yadda suka yi abin. Idan aka ci wasu nau'ukan abinci tare da tafarnuwa za su kawar da tasirin warin. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# [[Dalilin]] da ya sa [[wari]]n [[tafarnuwa]] ke a ga [[mutane]]n ma da ba su [[ci]] [[abin]] [[da kansu]] ba,
#: ''Lettuce, mint, and – somewhat surprisingly – apples have been a focus so far. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Salak da na'ana da kuma abin mamaki tuffa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Latas da minti da kuma wani abin mamakin shi ne tuffa su ne aka fuskanta. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
# To [[abin]] da ya sa ake [[ji]]n warin tafarnuwa [[daga]] [[jiki]]n [[wadanda]] ba su [[taunata]] ba,
#: ''“Apple is one we discovered accidentally,” says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> wadda Barringer ta ce bisa kuskure suka gano cewa ita ma tana kashe warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = "Tuffa na daga cikin wadanda aka gano kwatsam," a cewar Barrringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''[[The]] [[reason]] [[garlic]] [[breath]] [[can]] [[happen]] [[to]] [[people]] [[who]] [[haven't]] [[even]] [[chewed]] [[the]] [[stuff]] [[themselves]], <> [[Dalilin]] da ya sa [[wari]]n [[tafarnuwa]] ke [[auku]] ga [[mutane]]n ma da ba su [[ci]] [[abin]] [[da kansu]] ba,= To [[abin]] da ya sa warin tafarnuwa ke [[gudana]] [[daga]] [[jiki]]n [[wadanda]] ba su [[taunata]] ba,''
#: ''A student who'd eaten garlic and sipped water, as a control experiment, saw surprisingly low levels of odour molecules. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> An gano hakan ne, lokacin da wani dalibi da ya sha ruwa bayan ya ci tafarnuwa, sai kawai ya ji warinta ya ragu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Wani dalibi da ya ci tafarnuwa, ya dan kurbi ruwa, a matsayin gwaji, sai aka samu sakamako mai ban mamaki, inda aka samu karancin burbushin warin. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Going back through everything eaten that day, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Daga nan ne sai ya fara bibiyar abubuwan da ya ci a baya tun lokacin da ya ci tafarnuwa a ranar, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Da aka bibiya daukacin abubuwan da aka ci a wannan rana, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''the student remembered eating an apple a couple hours before. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> inda ya tuna cewa ai ya ci tuffa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = dalibin ya tuna cewa ya ci tuffa sa'o'i kadan da suka wuce [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Lo and behold, when they tried chewing a bit of apple after eating garlic, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Haka kuwa aka yi sai aka jarraba hakan, inda aka ci tuffa bayan an ci tafarnuwa, sai kuma abin mamaki [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = bayan an ci tafarnuwa, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''down went the odour. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> aka ji warin tuffar ya ragu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = sai warin ya gushe. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''The group's latest paper, which came out in September last year, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> A kasidar baya-bayan nan da daliban suka fitar a watan Satumba na shekarar da ta wuce, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Takardar gungun masu binciken ta fito ne a Satumbar bara, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''traces the odour-killing power to a likely chemical reaction between four of garlic's [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> sun bi diddigin yadda wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar, inda suke ganin gwamutsuwar da wasu kwayoyin sinadaran halitta da ke cikin tafarnuwar ne na [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = inda ta bibiyi nau'ukan sinadaran kawar da wari, inda aka kyautata zaton cewa an yi taho mu gama a rugugin [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''sulphur compounds and a set of other molecules called phenolics. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> sinadarin farar-wuta (sulphur) da wasu kwayoyin halittar sinadarai. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = sinadaran sulphur hudu da ke damfare da tarfarnuwa tare da sauran rukunin sinadaran da ake wa lakabi da phenolics. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Right away it was clear that raw apple, lettuce, and mint were better performers than heated versions. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> A gwajin da daliban suka yi sun gano cewa ganyayyakin da ke kashe warin tafarnuwar sun fi tasiri idan aka ci su danyu, ba tare da an dafa su ba. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Nan take aka samu tabbacin cewa gundarin tuffa da latas da minti su suka fi karfin tasirin da wadanda aka dafa su. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Of all the options, mint makes the most sense, says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Barringer ta ce daga ganyayyakin da suka yi gwajin da su, na'ana ta fi tasiri, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Daukacin abubuwan da aka zabo, minti ya fi karfin tasiri, a cewar Barringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Mint has very high levels of phenolics, to begin with. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> domin ta fi yawan sinadaran kwayoyin da suke kashe warin na tafarnuwa (phenolics). [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Minti na da dimbin sinadaran phenolics da aka fara da shi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Apples have a lower amount of phenolics, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Tuffa ba ta da wadannan sinadarai da yawa [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Tuffa na da karancin sinadaran phenolics, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''though still a decent helping. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> amma kuma duk da haka tana dan ragewa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = koda yake yana matukar taimakawa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''But lettuce had the least of any substance tested, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Shi kuwa ganyen salak kamar yadda suka gano shi ne mafi karancin wadannan sinadarai, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Amma latas shi ne mafi karancin kowane sinadari da aka yi gwaji a kansa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''far less than even green tea, which had no deodorising effect at all. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> inda hatta koren ganyen shayi ma ya fi shi, wanda ma ba shi da wani kanshi sam-sam. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = In da ya yi kasa da abin da ake samu a cikin koren ganyen shayi, wanda bashi da karfin gusar da wari ko kadan. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''“That's where I would say we don't completely understand what's going on,” says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Wannan ne ya sa Barringer ta ce, '' abin da ya sa kenan na ce ba mu fahimci abin da yake haddasa wannan abu ba gaba daya ma.'' [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = "A nan ne zan iya cewa ba mu gama fahimtar abin da ke faruwa ba," a cewar Barringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''By making use of this still-not-totally understood chemical dance, you can [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> To amma duk da cewa ba a kai ga fahimtar yadda abin ke aukuwa ba, duk da haka za ka iya amfani da wasu daga cikin wadannan ganyayyaki da sauransu wajen [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Ta hanyar amfani da wannan ruguntsimin sinadaran wadda ba a gama fahimtarta ba, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''tame garlic breath. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> kawar da warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = za ka iya kawar da warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''But lest we forget, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Amma kuma mu kwana da sanin cewa fa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Matukar dai ba mu manta ba [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''no amount of deodorizing will [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> ba ta yadda duk wani hade-haden kanshi da za mu yi, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = babu wata dabarar fesa kamshi [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''change the fact that humans are living, breathing chemical factories. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> zai iya sauya mutum daga matsayinsa na cewa shi dan adam, wata ma'aikata ce mai rai da kuma fitar da numfashi. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = da za ta sauya yanayin mutane, wadanda tamkar masana'anta ce da ke fitar rugugin sinadarai daga numfashi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''The things we exhale or sweat out can reveal not only what we've eaten in the last day but the presence of certain bacteria camping in our mouths, and even whether we have certain diseases. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Abubuwan da muke fitarwa ta numfashi ko ta guminmu (zufarmu), za su iya nuna ba ma abin da muka ci ba tun jiya kawai, hatta wasu kwayoyin bakteriya da suka yi kama-wuri-zauna a bakinmu, tare da bayyana ko ma muna dauke da wasu cutuka. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Abubuwan da muke fitarwa ko gumi ba abin da muka ci jiya kawai zai bayyana ba, har ma da kwayoyin bacteriya (wadanda ba a ganinsu sai da madubin likita) da suka tare a bakunanmu, kai har ma idan muna dauke da wasu cututtuka. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''Scientists are exploring [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Masana kimiyya a yanzu suna nazari kan [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Masana kimiyya na duba yiwuwar [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''how molecules in exhaled breath could be used to diagnose lung cancer, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> yadda za su iya gano cewa ko mutum yana dauke da alamun wata cutar daji a jikinsa, ta hanyar kwayoyin kanshi ko wari da ke cikin numfashinsa [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = yadda za a yi amfani da sinadaran da ke damfare a iskar da muka fitar za ta yi amfani wajen gano cutar dajin huhu, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''While keeping one's stench to a minimum is a common courtesy, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Yayin da dan adam yake fafutukar magani ko boye duk wani wari da ke fitowa daga jikinsa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Baya ga kawar da mummunan wari abu ne mai kyau, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''
#: ''it's interesting to think that there may be something of value, after all, encoded in it. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> yana da muhimmanci ya san cewa fa, abin nan da yake kokarin boyewa ka iya kasancewa wani abu ne mai muhimmanci da bai san sirrin da ke cikinsa ba. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = to yana da matukar kyau mu yi tunanin cewa akwai wani abu mai matukar muhimmanci, baya ga cewa akwai al'amuran da ke dukunkune a cikinsa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]''


[[Category:Resources]]
== #: ''[[who]] [[studies]] [[how]] [[volatile]] [[molecules]] [[contribute]] [[to]] [[flavour]], [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> [[wadda]] [[ke]] [[nazari]] [[a]] [[kan]] [[yadda]] [[kwayoyin]] [[halitta]] [[na]] [[sinadarai]] [[ke]] [[taimakawa]] [[wajen]] [[samar]] [[da]] [[dandano]], [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = [[wadda]] [[ta]] [[gudanar da]] [[nazari]] ([[bincike]]) [[a]] [[kan]] [[yadda]] [[tartsatsi]] ([[ruguntsimin]]) [[sinadarai]] [[ke]] [[haifar da]] [[kamshi]] ([[ko]] [[wari]]), [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''[[had]] [[a]] [[student]] [[ask]] [[her]] [[about]] [[doing]] [[a]] [[project]] [[on]] [[garlic]] [[breath]]. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> [[ta]] [[ce]] [[wata]] [[dalibarta]] [[ta]] [[nemi]] [[gudanar da]] [[bincike]] [[a]] [[kan]] [[numfashi]] [[da]] [[warin]] [[tafarnuwa]]. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = [[ta]] [[samu]] [[dalibin]] [[da]] [[ya]] [[bukaci]] [[ta]] [[gudanar da]] [[aiki]]n [[bincike]] [[kan]] [[yadda]] [[tafarnuwa]] [[ke]] [[damfaruwa]] [[a]] [[numfashi]]. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''There [[was]] [[some]] [[research]] [[on]] [[foods]] [[that]], [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> [[akwai|Akwai]] [[bincike]]n [[da]] [[aka]] [[yi]] [[wanda]] [[aka]] [[gano]] [[wasu]] [[kaya]]n [[abinci]]n [http://www.bbc.com/hausa/39644363]  Akwai [[wasu]] [[nau'uka]]n [[bincike]] da aka [[gudana]]r kan [[nau'uka]]n [[abinci]], [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''if [[eaten]] [[alongside]] the [[garlic]], [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> da [[idan]] aka [[ci]] [[tare da]] [[tafarnuwa]], [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''[[seemed]] to [[destroy]] the [[odour]]: [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> suke [[batar da]] [[wari]]nta. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''[[some]] [[top]] [[performers]] [[included]] [[lettuce]], [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> [[kaya|Kayan]] [[abinci]]n da suka fi yin hakan sun [[haɗa|hada]] da [[ganyen salak]] ([[lettuce]]), [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = [[wadanda]] suka hada da [[latas]] da [[sinadari]]n hada [[gahawa]] ([[shayi]]n [[kofi]]) [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''[[chicory]], [[celery]], [[potato]], [[parsley]], [[mint]] [[leaves]], [[peppermint]], [[basil]], [[and]] [[mushroom]]. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> da [[dankali]], da [[na'ana]] da [[saura]]nsu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = da [[kore]]n [[ganye]]n salare ([[celery]]) da [[dankali]] da koren ganyen parsley da [[minti]] da nanar shayi (na'a-na'a) da ganyen basil da [[hular barawo]]. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''But not as much was known about why. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> To amma fa ba a san dalilin da ya sa wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar ba idan an ci su tare. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = N/A [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''Barringer and a number of students since have looked to see just how well certain foods eliminate garlic breath and how, exactly, they do it. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Tun daga sannan ne Barringer da wasau daliban suka dukufa wajen gano wannan sirri na yadda wasu kayan abinci ke maganin warin na tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Sabanin dalilin da ake zata Barringer da dalibai masu yawa sun bibiyi kadin yadda wasu nau'ukan abinci za su iya gusar da warin tafarnuwa, tare da hakikanin yadda suka yi abin. Idan aka ci wasu nau'ukan abinci tare da tafarnuwa za su kawar da tasirin warin. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''Lettuce, mint, and – somewhat surprisingly – apples have been a focus so far. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Salak da na'ana da kuma abin mamaki tuffa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Latas da minti da kuma wani abin mamakin shi ne tuffa su ne aka fuskanta. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
== #: ''“Apple is one we discovered accidentally,” says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> wadda Barringer ta ce bisa kuskure suka gano cewa ita ma tana kashe warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = "Tuffa na daga cikin wadanda aka gano kwatsam," a cewar Barrringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''A student who'd eaten garlic and sipped water, as a control experiment, saw surprisingly low levels of odour molecules. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> An gano hakan ne, lokacin da wani dalibi da ya sha ruwa bayan ya ci tafarnuwa, sai kawai ya ji warinta ya ragu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Wani dalibi da ya ci tafarnuwa, ya dan kurbi ruwa, a matsayin gwaji, sai aka samu sakamako mai ban mamaki, inda aka samu karancin burbushin warin. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Going back through everything eaten that day, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Daga nan ne sai ya fara bibiyar abubuwan da ya ci a baya tun lokacin da ya ci tafarnuwa a ranar, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Da aka bibiya daukacin abubuwan da aka ci a wannan rana, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''the student remembered eating an apple a couple hours before. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> inda ya tuna cewa ai ya ci tuffa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = dalibin ya tuna cewa ya ci tuffa sa'o'i kadan da suka wuce [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Lo and behold, when they tried chewing a bit of apple after eating garlic, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Haka kuwa aka yi sai aka jarraba hakan, inda aka ci tuffa bayan an ci tafarnuwa, sai kuma abin mamaki [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = bayan an ci tafarnuwa, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''down went the odour. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> aka ji warin tuffar ya ragu. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = sai warin ya gushe. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''The group's latest paper, which came out in September last year, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> A kasidar baya-bayan nan da daliban suka fitar a watan Satumba na shekarar da ta wuce, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Takardar gungun masu binciken ta fito ne a Satumbar bara, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''traces the odour-killing power to a likely chemical reaction between four of garlic's [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> sun bi diddigin yadda wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar, inda suke ganin gwamutsuwar da wasu kwayoyin sinadaran halitta da ke cikin tafarnuwar ne na [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = inda ta bibiyi nau'ukan sinadaran kawar da wari, inda aka kyautata zaton cewa an yi taho mu gama a rugugin [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''sulphur compounds and a set of other molecules called phenolics. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> sinadarin farar-wuta (sulphur) da wasu kwayoyin halittar sinadarai. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = sinadaran sulphur hudu da ke damfare da tarfarnuwa tare da sauran rukunin sinadaran da ake wa lakabi da phenolics. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Right away it was clear that raw apple, lettuce, and mint were better performers than heated versions. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> A gwajin da daliban suka yi sun gano cewa ganyayyakin da ke kashe warin tafarnuwar sun fi tasiri idan aka ci su danyu, ba tare da an dafa su ba. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Nan take aka samu tabbacin cewa gundarin tuffa da latas da minti su suka fi karfin tasirin da wadanda aka dafa su. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Of all the options, mint makes the most sense, says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Barringer ta ce daga ganyayyakin da suka yi gwajin da su, na'ana ta fi tasiri, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Daukacin abubuwan da aka zabo, minti ya fi karfin tasiri, a cewar Barringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Mint has very high levels of phenolics, to begin with. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> domin ta fi yawan sinadaran kwayoyin da suke kashe warin na tafarnuwa (phenolics). [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Minti na da dimbin sinadaran phenolics da aka fara da shi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Apples have a lower amount of phenolics, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Tuffa ba ta da wadannan sinadarai da yawa [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Tuffa na da karancin sinadaran phenolics, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''though still a decent helping. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> amma kuma duk da haka tana dan ragewa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = koda yake yana matukar taimakawa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''But lettuce had the least of any substance tested, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Shi kuwa ganyen salak kamar yadda suka gano shi ne mafi karancin wadannan sinadarai, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Amma latas shi ne mafi karancin kowane sinadari da aka yi gwaji a kansa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''far less than even green tea, which had no deodorising effect at all. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> inda hatta koren ganyen shayi ma ya fi shi, wanda ma ba shi da wani kanshi sam-sam. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = In da ya yi kasa da abin da ake samu a cikin koren ganyen shayi, wanda bashi da karfin gusar da wari ko kadan. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''“That's where I would say we don't completely understand what's going on,” says Barringer. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Wannan ne ya sa Barringer ta ce, '' abin da ya sa kenan na ce ba mu fahimci abin da yake haddasa wannan abu ba gaba daya ma.'' [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = "A nan ne zan iya cewa ba mu gama fahimtar abin da ke faruwa ba," a cewar Barringer. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''By making use of this still-not-totally understood chemical dance, you can [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> To amma duk da cewa ba a kai ga fahimtar yadda abin ke aukuwa ba, duk da haka za ka iya amfani da wasu daga cikin wadannan ganyayyaki da sauransu wajen [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Ta hanyar amfani da wannan ruguntsimin sinadaran wadda ba a gama fahimtarta ba, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''tame garlic breath. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> kawar da warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = za ka iya kawar da warin tafarnuwa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''But lest we forget, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Amma kuma mu kwana da sanin cewa fa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Matukar dai ba mu manta ba [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''no amount of deodorizing will [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> ba ta yadda duk wani hade-haden kanshi da za mu yi, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = babu wata dabarar fesa kamshi [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''change the fact that humans are living, breathing chemical factories. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> zai iya sauya mutum daga matsayinsa na cewa shi dan adam, wata ma'aikata ce mai rai da kuma fitar da numfashi. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = da za ta sauya yanayin mutane, wadanda tamkar masana'anta ce da ke fitar rugugin sinadarai daga numfashi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''The things we exhale or sweat out can reveal not only what we've eaten in the last day but the presence of certain bacteria camping in our mouths, and even whether we have certain diseases. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Abubuwan da muke fitarwa ta numfashi ko ta guminmu (zufarmu), za su iya nuna ba ma abin da muka ci ba tun jiya kawai, hatta wasu kwayoyin bakteriya da suka yi kama-wuri-zauna a bakinmu, tare da bayyana ko ma muna dauke da wasu cutuka. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Abubuwan da muke fitarwa ko gumi ba abin da muka ci jiya kawai zai bayyana ba, har ma da kwayoyin bacteriya (wadanda ba a ganinsu sai da madubin likita) da suka tare a bakunanmu, kai har ma idan muna dauke da wasu cututtuka. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''Scientists are exploring [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Masana kimiyya a yanzu suna nazari kan [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Masana kimiyya na duba yiwuwar [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''how molecules in exhaled breath could be used to diagnose lung cancer, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> yadda za su iya gano cewa ko mutum yana dauke da alamun wata cutar daji a jikinsa, ta hanyar kwayoyin kanshi ko wari da ke cikin numfashinsa [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = yadda za a yi amfani da sinadaran da ke damfare a iskar da muka fitar za ta yi amfani wajen gano cutar dajin huhu, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''While keeping one's stench to a minimum is a common courtesy, [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> Yayin da dan adam yake fafutukar magani ko boye duk wani wari da ke fitowa daga jikinsa, [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = Baya ga kawar da mummunan wari abu ne mai kyau, [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
== #: ''it's interesting to think that there may be something of value, after all, encoded in it. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath] <> yana da muhimmanci ya san cewa fa, abin nan da yake kokarin boyewa ka iya kasancewa wani abu ne mai muhimmanci da bai san sirrin da ke cikinsa ba. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = to yana da matukar kyau mu yi tunanin cewa akwai wani abu mai matukar muhimmanci, baya ga cewa akwai al'amuran da ke dukunkune a cikinsa. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274]'' ==
 
[[Category:BBCHausa Verticals]]

Latest revision as of 00:19, 22 June 2017

Garlic Breath

  1. a pungent scent still lingers on the breath and even in the sweat. [1] <> warin tafarnuwar yana nan a gumin mutum da ma numfashinsa. [2] = warin ta zai ta fita a numfashi, har ma da gumi. [3]


  1. In 1936, doctors reported in the Journal of the American Medical Association [4] <>
  2. A shekarar 1936 likitoci sun wallafa a mujallar kungiyar likitoci ta Amurka, (Journal of the American Medical Association), [5] =
  3. A shekarar 1936, likitoci sun ruwaito a cikin Mujallar Kungiyar Masana harkokin kula da lafiya ta Amurka (AMA), [6]


  1. The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves,
  2. Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke a ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,
  3. To abin da ya sa ake jin warin tafarnuwa daga jikin wadanda ba su taunata ba,
    The reason garlic breath can happen to people who haven't even chewed the stuff themselves, <> Dalilin da ya sa warin tafarnuwa ke auku ga mutanen ma da ba su ci abin da kansu ba,= To abin da ya sa warin tafarnuwa ke gudana daga jikin wadanda ba su taunata ba,

#: who studies how volatile molecules contribute to flavour, [7] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [8] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [9]

#: had a student ask her about doing a project on garlic breath. [10] <> ta ce wata dalibarta ta nemi gudanar da bincike a kan numfashi da warin tafarnuwa. [11] = ta samu dalibin da ya bukaci ta gudanar da aikin bincike kan yadda tafarnuwa ke damfaruwa a numfashi. [12]

#: There was some research on foods that, [13] <> Akwai binciken da aka yi wanda aka gano wasu kayan abincin [14] Akwai wasu nau'ukan bincike da aka gudanar kan nau'ukan abinci, [15]

#: if eaten alongside the garlic, [16] <> da idan aka ci tare da tafarnuwa, [17] = N/A [18]

#: seemed to destroy the odour: [19] <> suke batar da warinta. [20] = N/A [21]

#: some top performers included lettuce, [22] <> Kayan abincin da suka fi yin hakan sun hada da ganyen salak (lettuce), [23] = wadanda suka hada da latas da sinadarin hada gahawa (shayin kofi) [24]

#: chicory, celery, potato, parsley, mint leaves, peppermint, basil, and mushroom. [25] <> da dankali, da na'ana da sauransu. [26] = da koren ganyen salare (celery) da dankali da koren ganyen parsley da minti da nanar shayi (na'a-na'a) da ganyen basil da hular barawo. [27]

#: But not as much was known about why. [28] <> To amma fa ba a san dalilin da ya sa wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar ba idan an ci su tare. [29] = N/A [30]

#: Barringer and a number of students since have looked to see just how well certain foods eliminate garlic breath and how, exactly, they do it. [31] <> Tun daga sannan ne Barringer da wasau daliban suka dukufa wajen gano wannan sirri na yadda wasu kayan abinci ke maganin warin na tafarnuwa. [32] = Sabanin dalilin da ake zata Barringer da dalibai masu yawa sun bibiyi kadin yadda wasu nau'ukan abinci za su iya gusar da warin tafarnuwa, tare da hakikanin yadda suka yi abin. Idan aka ci wasu nau'ukan abinci tare da tafarnuwa za su kawar da tasirin warin. [33]

#: Lettuce, mint, and – somewhat surprisingly – apples have been a focus so far. [34] <> Salak da na'ana da kuma abin mamaki tuffa, [35] = Latas da minti da kuma wani abin mamakin shi ne tuffa su ne aka fuskanta. [36]

#: “Apple is one we discovered accidentally,” says Barringer. [37] <> wadda Barringer ta ce bisa kuskure suka gano cewa ita ma tana kashe warin tafarnuwa. [38] = "Tuffa na daga cikin wadanda aka gano kwatsam," a cewar Barrringer. [39]

#: A student who'd eaten garlic and sipped water, as a control experiment, saw surprisingly low levels of odour molecules. [40] <> An gano hakan ne, lokacin da wani dalibi da ya sha ruwa bayan ya ci tafarnuwa, sai kawai ya ji warinta ya ragu. [41] = Wani dalibi da ya ci tafarnuwa, ya dan kurbi ruwa, a matsayin gwaji, sai aka samu sakamako mai ban mamaki, inda aka samu karancin burbushin warin. [42]

#: Going back through everything eaten that day, [43] <> Daga nan ne sai ya fara bibiyar abubuwan da ya ci a baya tun lokacin da ya ci tafarnuwa a ranar, [44] = Da aka bibiya daukacin abubuwan da aka ci a wannan rana, [45]

#: the student remembered eating an apple a couple hours before. [46] <> inda ya tuna cewa ai ya ci tuffa. [47] = dalibin ya tuna cewa ya ci tuffa sa'o'i kadan da suka wuce [48]

#: Lo and behold, when they tried chewing a bit of apple after eating garlic, [49] <> Haka kuwa aka yi sai aka jarraba hakan, inda aka ci tuffa bayan an ci tafarnuwa, sai kuma abin mamaki [50] = bayan an ci tafarnuwa, [51]

#: down went the odour. [52] <> aka ji warin tuffar ya ragu. [53] = sai warin ya gushe. [54]

#: The group's latest paper, which came out in September last year, [55] <> A kasidar baya-bayan nan da daliban suka fitar a watan Satumba na shekarar da ta wuce, [56] = Takardar gungun masu binciken ta fito ne a Satumbar bara, [57]

#: traces the odour-killing power to a likely chemical reaction between four of garlic's [58] <> sun bi diddigin yadda wadannan abubuwa suke kashe warin tafarnuwar, inda suke ganin gwamutsuwar da wasu kwayoyin sinadaran halitta da ke cikin tafarnuwar ne na [59] = inda ta bibiyi nau'ukan sinadaran kawar da wari, inda aka kyautata zaton cewa an yi taho mu gama a rugugin [60]

#: sulphur compounds and a set of other molecules called phenolics. [61] <> sinadarin farar-wuta (sulphur) da wasu kwayoyin halittar sinadarai. [62] = sinadaran sulphur hudu da ke damfare da tarfarnuwa tare da sauran rukunin sinadaran da ake wa lakabi da phenolics. [63]

#: Right away it was clear that raw apple, lettuce, and mint were better performers than heated versions. [64] <> A gwajin da daliban suka yi sun gano cewa ganyayyakin da ke kashe warin tafarnuwar sun fi tasiri idan aka ci su danyu, ba tare da an dafa su ba. [65] = Nan take aka samu tabbacin cewa gundarin tuffa da latas da minti su suka fi karfin tasirin da wadanda aka dafa su. [66]

#: Of all the options, mint makes the most sense, says Barringer. [67] <> Barringer ta ce daga ganyayyakin da suka yi gwajin da su, na'ana ta fi tasiri, [68] = Daukacin abubuwan da aka zabo, minti ya fi karfin tasiri, a cewar Barringer. [69]

#: Mint has very high levels of phenolics, to begin with. [70] <> domin ta fi yawan sinadaran kwayoyin da suke kashe warin na tafarnuwa (phenolics). [71] = Minti na da dimbin sinadaran phenolics da aka fara da shi. [72]

#: Apples have a lower amount of phenolics, [73] <> Tuffa ba ta da wadannan sinadarai da yawa [74] = Tuffa na da karancin sinadaran phenolics, [75]

#: though still a decent helping. [76] <> amma kuma duk da haka tana dan ragewa. [77] = koda yake yana matukar taimakawa. [78]

#: But lettuce had the least of any substance tested, [79] <> Shi kuwa ganyen salak kamar yadda suka gano shi ne mafi karancin wadannan sinadarai, [80] = Amma latas shi ne mafi karancin kowane sinadari da aka yi gwaji a kansa. [81]

#: far less than even green tea, which had no deodorising effect at all. [82] <> inda hatta koren ganyen shayi ma ya fi shi, wanda ma ba shi da wani kanshi sam-sam. [83] = In da ya yi kasa da abin da ake samu a cikin koren ganyen shayi, wanda bashi da karfin gusar da wari ko kadan. [84]

#: “That's where I would say we don't completely understand what's going on,” says Barringer. [85] <> Wannan ne ya sa Barringer ta ce, abin da ya sa kenan na ce ba mu fahimci abin da yake haddasa wannan abu ba gaba daya ma. [86] = "A nan ne zan iya cewa ba mu gama fahimtar abin da ke faruwa ba," a cewar Barringer. [87]

#: By making use of this still-not-totally understood chemical dance, you can [88] <> To amma duk da cewa ba a kai ga fahimtar yadda abin ke aukuwa ba, duk da haka za ka iya amfani da wasu daga cikin wadannan ganyayyaki da sauransu wajen [89] = Ta hanyar amfani da wannan ruguntsimin sinadaran wadda ba a gama fahimtarta ba, [90]

#: tame garlic breath. [91] <> kawar da warin tafarnuwa. [92] = za ka iya kawar da warin tafarnuwa. [93]

#: But lest we forget, [94] <> Amma kuma mu kwana da sanin cewa fa, [95] = Matukar dai ba mu manta ba [96]

#: no amount of deodorizing will [97] <> ba ta yadda duk wani hade-haden kanshi da za mu yi, [98] = babu wata dabarar fesa kamshi [99]

#: change the fact that humans are living, breathing chemical factories. [100] <> zai iya sauya mutum daga matsayinsa na cewa shi dan adam, wata ma'aikata ce mai rai da kuma fitar da numfashi. [101] = da za ta sauya yanayin mutane, wadanda tamkar masana'anta ce da ke fitar rugugin sinadarai daga numfashi. [102]

#: The things we exhale or sweat out can reveal not only what we've eaten in the last day but the presence of certain bacteria camping in our mouths, and even whether we have certain diseases. [103] <> Abubuwan da muke fitarwa ta numfashi ko ta guminmu (zufarmu), za su iya nuna ba ma abin da muka ci ba tun jiya kawai, hatta wasu kwayoyin bakteriya da suka yi kama-wuri-zauna a bakinmu, tare da bayyana ko ma muna dauke da wasu cutuka. [104] = Abubuwan da muke fitarwa ko gumi ba abin da muka ci jiya kawai zai bayyana ba, har ma da kwayoyin bacteriya (wadanda ba a ganinsu sai da madubin likita) da suka tare a bakunanmu, kai har ma idan muna dauke da wasu cututtuka. [105]

#: Scientists are exploring [106] <> Masana kimiyya a yanzu suna nazari kan [107] = Masana kimiyya na duba yiwuwar [108]

#: how molecules in exhaled breath could be used to diagnose lung cancer, [109] <> yadda za su iya gano cewa ko mutum yana dauke da alamun wata cutar daji a jikinsa, ta hanyar kwayoyin kanshi ko wari da ke cikin numfashinsa [110] = yadda za a yi amfani da sinadaran da ke damfare a iskar da muka fitar za ta yi amfani wajen gano cutar dajin huhu, [111]

#: While keeping one's stench to a minimum is a common courtesy, [112] <> Yayin da dan adam yake fafutukar magani ko boye duk wani wari da ke fitowa daga jikinsa, [113] = Baya ga kawar da mummunan wari abu ne mai kyau, [114]

#: it's interesting to think that there may be something of value, after all, encoded in it. [115] <> yana da muhimmanci ya san cewa fa, abin nan da yake kokarin boyewa ka iya kasancewa wani abu ne mai muhimmanci da bai san sirrin da ke cikinsa ba. [116] = to yana da matukar kyau mu yi tunanin cewa akwai wani abu mai matukar muhimmanci, baya ga cewa akwai al'amuran da ke dukunkune a cikinsa. [117]

Contents