Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dinga: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Verb== # aikata abu a kai-a kai <> doing something often. #:''Ya '''dinga''' surutu ke nan sai kowa ya ƙosa. # aikata abu iya ƙarfi. {{syn|dunga}} #:''Mun..."
 
No edit summary
 
Line 2: Line 2:
# [[aikata]] abu [[a kai-a kai]] <> [[doing]] something [[often]].
# [[aikata]] abu [[a kai-a kai]] <> [[doing]] something [[often]].
#:''Ya '''dinga''' surutu ke nan sai kowa ya ƙosa.
#:''Ya '''dinga''' surutu ke nan sai kowa ya ƙosa.
# aikata abu iya ƙarfi. {{syn|dunga}}
#:''Tā '''dingà''' kūkā'' <> She '''[[kept on]]''' crying
# aikata abu iya ƙarfi. {{syn|dunga|riƙa}}
#:''Mun '''dinga''' yaƙi ke nan sai mun ci nasara.
#:''Mun '''dinga''' yaƙi ke nan sai mun ci nasara.



Latest revision as of 08:41, 9 February 2022

Verb

  1. aikata abu a kai-a kai <> doing something often.
    Ya dinga surutu ke nan sai kowa ya ƙosa.
    dingà kūkā <> She kept on crying
  2. aikata abu iya ƙarfi.
    Mun dinga yaƙi ke nan sai mun ci nasara.

Noun

  1. tsuliya, watau mafitar kashin mutum ko dabba.
  2. wani irin gado da ake ginawa da ƙasa a cikin ɗaki ana hura wuta ta ƙarƙashinsa don mace mai jego ta kwanta a kai ta ji ɗimi.
  3. dangaramar ƙofa.
See also dinga-dinga