More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
##''This '''agency''' is the parent organization for Voice of America'' <> Wannan '''[[hukuma]]r''', uwa ce ga Muryar Amurka. --[[UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12]] | ##''This '''agency''' is the parent organization for Voice of America'' <> Wannan '''[[hukuma]]r''', uwa ce ga Muryar Amurka. --[[UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12]] | ||
##'' '''Hukumar''', a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.'' <br> '''The [[commission]]''', in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano. <small>--[[bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement]]</small> | ##'' '''Hukumar''', a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.'' <br> '''The [[commission]]''', in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano. <small>--[[bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement]]</small> | ||
##''Auyo '''Local Government''' of Jiagawa state.'' <> '''ƙaramar [[hukumar]]''' Auyo ta jihar Jigawa. <small>--[[trt/photographer_sanimaikatanga]]</small> | ##''Auyo '''Local Government''' of Jiagawa state.'' <> '''ƙaramar [[hukumar]]''' Auyo ta jihar Jigawa. <small>--[[trt/photographer_sanimaikatanga]]</small> {{also|Local_government_areas_(LGA)}} | ||
# {{cx|adjective}} na [[hukuma]] <> [[official]], [[officially]]. [[institutional]]. | # {{cx|adjective}} na [[hukuma]] <> [[official]], [[officially]]. [[institutional]]. | ||
#:'''''[[institutional|Institutional]]''' [[shareholder|Shareholder]] [[services|Services]] (ISS)'' <> '''[[hukumar|Hukumar]]''' da ke kula da [[harkokin]] hannun [[jari]] (ISS)<small> --[[bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash]]</small> | #:'''''[[institutional|Institutional]]''' [[shareholder|Shareholder]] [[services|Services]] (ISS)'' <> '''[[hukumar|Hukumar]]''' da ke kula da [[harkokin]] hannun [[jari]] (ISS)<small> --[[bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash]]</small> | ||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 03:13, 15 February 2024
Noun
f
- agency, organization, firm, department, corporation, governing body (e.g. local government), authority, office.
- This agency is the parent organization for Voice of America <> Wannan hukumar, uwa ce ga Muryar Amurka. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12
- Hukumar, a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.
The commission, in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano. --bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement - Auyo Local Government of Jiagawa state. <> ƙaramar hukumar Auyo ta jihar Jigawa. --trt/photographer_sanimaikatanga
- See also Local_government_areas_(LGA)
- (adjective) na hukuma <> official, officially. institutional.
- Institutional Shareholder Services (ISS) <> Hukumar da ke kula da harkokin hannun jari (ISS) --bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash